You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rasha ta kwace iko da Avdiivka na Ukraine
Bayan janyewar dakarun Ukraine, Rasha ta ce ta kwace iko da garin Avdiivka.
Ukraine na neman karin tallafin daga kawayenta
Shugaba Zelensky ya yi kira ga kasashen da yake dasawa da su kara kaimi wajen bashi goyon baya a yakin da Rasha.
Rasha: An kama gomman mutane bayan mutuwar Navalny
Masu rajin kare hakkin bil Adama a Rasha sun ce an kama gomman mutane bayan mutuwar Navalny a gidan yari.
Rikicin siyasar Senegal ya dauki hankalin Jaridun Jamus
Sharhin Jaridun Jamus a kan Afirka
Jagoran adawar Rasha Alexei Navalny ya mutu a kurkuku
Hukumomin Rasha sun sanar da mutuwar Alexei Navalny, biyo bayan tattaki da ya yi kafin daga bisani ya cika.
Zelensky zai halarci taron tsaro na Jamus
Shugaban kasar Ukraine zai kawo ziyara kasashen Jamus da kuma Faransa.
Trump ya kada hantar kasashen Turai
Kasashen Tura sun fara shirin ko-ta-kwana, bayan kalaman stohon shugaban Amurka Donald Trump kan NATO.
Shugaban gwamnatin Jamus Scholz zai gana da shugaban Amurka
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz zai gana da shugaban Amurka Joe Biden kan Ukraine da Gaza
Hulda na karfafa tsakanin Rasha da Afirka
Rasha na kara samun karbuwa a kasashen Afirka inda hulda ke kara karfafa a tsakaninsu.
An yi wa kasar Ukraine kutse a intanet
Hukumomin kasar ba su bayyana sunayen hukumomi da kamfanonin da kutsen ya shafa ba.
EU ta bai wa Ukraine Euro miliyan 50
Tallafin ne da ake sa ran zai bai wa Ukraine girgijewa daga yakin Ukraine.
Burkina Faso ta karbi alkama kyauta daga Rasha
Burkina Faso ta karbi alkama kyauta daga Rasha domin rage tsadar rayuwa da ake fuskanta.
Ukraine na zargin Rasha da hallaka fursoninta na yaki
Ukraine ta yi kiran a gudanar da binciken kasa-da-kasa kan hatsarin jirgin saman sojin Rasha.
NATO na shirin kaddamar da atisaye mafi girma
NATO na shirin kaddamar da atisaye mafi girma
Rasha ta yi watsi da tayin Amurka
Rasha ta yi watsi da tayin Amurka a kan nukiliya.
Nijar ta kulla yarjejeniyar tsaro da Rasha
Hukumomin Jamhuriyar Nijar sun ta kulla yarjejeniyar tsaro da Rasha
Shirin Rana 16.01.2024
Nijar: Sabon babin hulda da manyan kasashe
Nijar na neman mafita ga takunkumin tattalin arziki
DAVOS: Ukraine ta jaddada bukatar shiga NATO
Shugaban Ukraine ya gabatar da bukatu biyu a taron Davos, inda ya nemi karin makamai da shigar da kasar kungiyar NATO.
Shirin Safe: 13.12.2023
Shugaba Zelensky na ziyara a yankin Baltic
Ukraine ta ce, Rasha ce kadai za ta amfana idan aka cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta.
Shirin Safe 01.01.2024
Shirin Safe 01.01.2024
Rasha ta yi barin bama-bamai a Ukraine
Ruwan bama-baman Rasha na kara tsananta, tun bayan wani mummunan harin da Ukraine ta kai mata a yankin Belgorod.
Rasha ta yi ruwan bama-bamai a Ukraine
Dakarun Rasha sun yi ruwam bama-bamai da makamai masu linzami a yankuna da dama kasar Ukraine
Ajantina ta ce ba za ta shiga BRICS ba
Ajantina ta sanar da watsi da tayin kungiyar BRICS na shiga cikinta, bayan samun gayyata a watan Agustan bana.
Rasha ta bude ofishin jakadancin ta a Burkina Faso
Rasha ta bude ofishin jakadancin ta a Burkina Faso
Ukraine ta kai hari kan jirgin Rasha a Bahar Aswad
Ukraine ta kaiwa jirgin ruwan Rasha hari a Bahar Aswad
Rasha: An ji duriyar Alexeï Navalny
Alexeï Navalny ya bayyana bayan makonni uku ba a san inda yake ba
Rasha da kasashen Larabawa na neman tsagaita wuta a Gaza
Rasha da kasashen Larabawa sun jaddada bukatar zartar da kudurin tsagaita wuta na MDD kan yakin Isra'ila da Hamas.
Ana fama da karancin abinci a Kamaru
Matasalar karancin abinci na karuwa a Kamaru
Jamus: Diflomasiyya ce mafita a yakin Ukraine
Jamus: Diflomasiyya ce mafita a yakin Ukraine
Rasha: Putin ya bayyana nasara a yakin Ukraine
Rasha: Putin ya bayyana nasara a yakin Ukraine
Shugaban Ukraine ya sake mika kokon bara a Amurka
Shugaban Ukraine ya sake mika kokon bara a Amurka
Rasha: Putin na shirin sake yin takara
Vladimir Putin na Rasha ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa taakara, a zaben shugaban kasar da ke tafe a badi.
An saka ranar zaben shugaban Rasha
An saka ranar zaben shugaban kasar Rasha a shekara mai zuwa.
Karfafa huldar Rasha da Saudiyya
Vladimir Putin ya jinjinawa Yarima Mohammed bin Salman inda yace babu abin da zai raunata abokantakarsu
Sabuwar alaka tsakanin Rasha da Nijar
Jami'an gwamnatin Rasha, sun gana da jagoran gwamnatin juyin mulkin Jamhuriyar Nijar Janaral Abdourahamane Tiani.
Rasha ta ziyarci shugaban mulkin sojin Jamhuriyar Nijar
Tawagar Rasha ta gana da shugaban mulkin sojin Nijar
Henry Kissinger ya mutu yana da shekaru 100
Tsohon babban jami'in diflomasiyyan Amurka Henry Kissinger ya mutu yana da shekaru 100.
Kotun duniya ICC ta dakatar da binciken rikicin Kenya
Kotun duniya ICC ta dakatar da binciken rikicin Kenya da ya hallaka mutane dubu daya
Sakataren tsaron Amurka na ziyara a Ukraine
Sakataren tsaron Amurka ya isa Kiev babban birnin Ukraine inda ya fara wata ziyarar ba-zata.
Rasha ta fara kai abinci Afirka
Rasha ta fara isar da hatsi da kuma alkama kyauta zuwa wasu kasashen Afirka
Rundunar sojin Jamus ta janye rabin dakarunta da ke Mali
Rundunar sojin Jamus ta janye rabin sojojinta da ke cikin dakarun Majalisar Dinkin Duniya a kasar Mali
Kungiyar G7 za ta ci gaba da taimaka wa Ukraine
Kungiyar G7 ta ce za ta ci gaba da tallafa wa Ukraine tare kuma da hamzarta shirin sake gina kasar.
Ana zargin Rasha da tallafa wa Hamas
Yaya Rasha ke ji game da yakin Gabas ta Tsakiya?
Olaf Scholz ya gana da Xi Jinping na Chaina kan Gaza
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya gana da shugaba Xi Jinping na Chaina game da Gaza
Ukraine ta ce ta tana dab da shiga EU
Gwamnatin kasar Ukraine ta bayyana kwarin gwiwa kan cimma burinta na shiga kungiyar Tarayyar Turai wato EU.
Farautar 'yan Isra'ila a filin jirgin saman Dagestan
Dandazaon jama'a sun kutsa kai a filin jiragen sama Dagestan a Kudancin Rasha da nufin farautar 'yan kasar Isra'ila.
Shirin Safe: 30.10.2023
Sama da mayan motoci 30 makare da kayan agaji sun shiga zirin Gaza, Mutane biyu sun halaka a Filipins yayin arangama da ta barke a lokacin zaben kananan hukumomin kasar.
An fara taron fatan dakatar da yaki a Ukraine
An fara tattaunawar neman zaman lafiya da Ukraine ke goyon baya a tsibirin Malta inda kasashe sama da 50 za su halarta.
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 44
Shafi na gaba