You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An fara taron fatan dakatar da yaki a Ukraine
An fara tattaunawar neman zaman lafiya da Ukraine ke goyon baya a tsibirin Malta inda kasashe sama da 50 za su halarta.
Shirin Rana 22.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa, rukuni na biyu na kayan agaji ya isa Zirin Gaza. Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov na shirin kai ziyara kasar Iran.
Chaina za ta hada hannu da Rasha don magance rikicin Gaza
Chaina ta ce a shirye take ta hada hannu da Rasha don magance rikicin Isra'ila da Falasdinawa a kan teburinn sulhu.
Traore zai samar wa Burkina faso tashar makamashin nukiliya
Rasha ta rattaba hannu kan yarjejeniyar gina tashar makamashin nukiliya a Burkina Faso da ke fama da matasalar lantarki.
Amurka na zargin Iran da bai wa Rasha makamai
Amurka ta gabatar wa MDD hujjoji a kan cewa Iran na taimaka wa Rasha da makamai a mamayar ta take yi wa Ukraine.
Rasha ta bukaci Isra'ila ta tsagaita bude wuta a Gaza
Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta bukaci Isra'ila da ta amince da tsagaita bude wuta a Gaza.
Zargin musayar makamai tsakanin Putin da Kim Jong Un
Karuwar zirgar jiragen kasa a iyakokin Rasha da Koriya ta Arewa ta saka fargabar yiwuwar musayar makamai tsakaninsu.
Shirin Safe: 07.10.2023
An harba rokoki sama da 10 daga Zirin Gaza i zuwa Izra'ila bayan lafawar rikici ta 'yan watanni, Magoya bayan wani limami mai fada a ji a Mali sun kira da a gudanar da zanga-zangar neman a mika mulki ga farar hula.
Ana jimamin mutuwar dumbin mutane a Ukraine
Ukraine: Mutane 51 sun mutu sakamakon harin sojojin Rasha a yankin gabashin Ukraine
Shirin Rana: 01.10.2023
A cikin shirin za a ji cewa Rasha ta ce dakarunta na sama sun kakkabo wasu jirage marasa matuka guda shida da Ukraine ta harba a wasu yankunanta.
Tattalin arzikin Jamus ya ja baya a 2023
Tsadar makamashi da yakin Rasha a Ukraine sun jawo nakasu ga tattalin arzikin Jamus
Shirin Safe: 28.09.2023
Koriya ta Arewa ta saka matsayinta na kasar da ta mallaki nukiliya a kundin tsarin mulkinta, Ukraine ta dakile hare-haren jirage marasa matuka da Rasha ta kai a Kudancin kasar.
Alexei Navalny zai shiga matsi
Mai adawa da gwamnatin Rasha Alexei Navalny ya jima daure a bisa laifin da kotu ta same shi da shi
Shirin Safe 27.09.2023
Kasar Moroko ta bayyana shirin kasancewa kasa mai jagoranci bangaren makamashin da ba ya gurbata muhalli a yankin arewacin Afirka.
Marshal Khalifa Haftar ya isa Rasha
Haftar na tattaunawa da jami'an gwamnatin Rasha
Kudirin Chaina na hade tsibirin Taiwan
Chaina ta yi kashedi ga masu neman kayo mata cikas a game da burinta na hade tsibirin Taiwan.
Amurka da Ukraine na son a yi taron dangi kan Rasha
Amurka da Ukraine, sun yi kiran da a tsaya don ganin an yi maganin Rasha kan mamayar da ta kai wa Ukraine.
Takun saka tsakanin Armeniya da Azerbaijan
Rikici ya halaka fiye da mutane 20 a yankin Nagorno-Karabakh da ake takaddama tsakanin kasashen Armeniya da Azerbaijan.
Jamus za ta kara wa Ukraine tallafi
Jamus ta sanar da shirin kara wa Ukraine tallafi na kudade da makamai domin fuskantar dakarun mamaya na Rasha.
Rasha da Ukraine a gaban ICC
Kotun ICC za ta yi shari'a tsakanin Ukraine da Rasha
Shirin Safe: 17.09.2023
Adadin wadanda suka mutu sakamakon ambaliya a Libiya ya haura mutum 11.300 inji hukumar jin kai ta MDD, Rasha ta ce ta harbo jiragen Ukraine marasa matuka guda bakoye a kusa da Mascow da Krimiya.
Kim Jong Un na ci gaba da ziyara a Rasha
Kim Jong Un ya ya samu kyakkyawan tarbe daga ministan tsaron Rasha Sergei Shoigu a birnin Vladivostok
Shirin Safe: 16.09.2023
Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa na ci gaba da ziyara a Rasha, EU ta dage haramcin fiton hatsin Ukraine da wasu kasashe biyar mambobin kungiyar suka yi.
Rasha ta musanta sayen makaman Koriya ta Arewa
Gwamnatin Rasha ta ce ba ta sayi makamai daga Koriya ta Arewa ba.
Putin zai je Koriya ta Arewa
Shugaban Rasha ya karbi tayin da aka yi masa na zuwa Koriya ta Arewa.
Amurka: Fargaba kan taron Kim ad Putin
Koriya ta Arewa ta sha alwashin bayar da cikakkiyar gudunmawa ga Rasha, yayin ziyarar Shugaba Kim jong Un a Rashan.
EU: Dabarun rage tasirin Rasha a Afirka
Kungiyar Tarayyar Turai EU na son dakile tasirin Rasha a Afirka, ta hanyar fito da sababbin dabarun hulda da nahiyar.
Shugaba Kim ya gana da Putin
Shugabannin kasashen Rasha da Koriya ta Arewa sun gana.
Inganta dangantakar Jamus da Afirka
Jamus ta dauki sabon salo a manufofinta na Afirka, matakin da zai taimaka mata wajen cimma muradunta a wannan nahiyar.
Kim Jong Un ya isa kasar Rasha
Shugaban Koriya ta Arewa ya isa kasar Rasha, a ziyararsa ta farko zuwa kasar ketare tun bayan bullar cutar Corona
Shirin Yamma 11-09-23
Shirin Yamma 11-09-23
Kim Jong Un zai tattauna da Putin
Hulda na karfafuwa tsakanin Rasha da Koriya ta Arewa
Rasha da Mali sun gamsu da sulhu kan Nijar
Shugaba Putin da takwaransa Assimi Goita sun jaddada goyon bayansu na a warware dambarwar Nijar cikin ruwan sanyi.
Ukraine na zargin Rasha da kashe wasu jami'anta
Gwamnatin Kyiv na zargin dakarun Rasha da kashe wasu jami'an agajinta biyu.
An sanya AU a cikin kungiyar G20
Kasashen Rasha da China sun kaurace wa taron na bana, ba tare da bayyana dalili ba.
Rasha ta halaka mutane 16 a Ukraine
Dakarun Rasha sun kai hari a wata kasuwa da ke Gabashin Ukraine inda suka halaka mutane 16.
Blinken na ziyarar ba zata a Ukraine
Antony Blinken na ziyarar ba zata a Ukraine
Putin da Xi ba za su halarci taron G20 ba
Taron zai nemi cimma matsaya kan batutuwa da dama, amma Xi Jinping na Chaina da Rasha Vladmir Putin ba za su halarta ba.
Putin zai gana da Kim Jong Un na Koriya
Akwai yiwuwar shugaban Koriya ta Arewa ya ziyarci Rasha domin ganawa da Shugaba Putin.
Umerov ya zama ministan tsaron Ukraine
Reznikov ya mika takardar murabus, bayan da Shugaba Zelensky ya sanar da maye gurbinsa da wani jami'i na daban.
Kokarin dawo da yarjejeniyar fitar da hatsi
Shugaba Erdogan zai gana da shugaba Putin kan dawo da yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine.
An dakile harin 'yan ta'adda a Mali
Jami'an tsaro a kasar Mali sun dakile wani harin ta'addanci da mahara suka kai a wajen birnin Bamako.
Hari a tashar jiragen ruwan Odesa
Harin jirage mara matuka ya lalata wasu kayayaki a tasahr jiragen ruwan Odesa.
Ukraine ta kai hari kan jiragen saman Rasha
Harin jirage marasa matuka na Ukraine sun yi ta'adi a Rasha
Bincike ya tabbatar da mutuwar Prigozhin
Sakamakon binciken kwayoyin halitta ya tabbatar da mutuwar shugaban kamfanin Wagner Yevgeny Prigozhin.
Shirin Safe: 26.08.2023
Al'ummar Gabon na zaben shugaban kasa da 'yan majalisun dokoki, Rikicin Sudan na kara kamari a Kudancin birnin Khartum, Rasha ta dakile wani harin jirgi marar matuki a kusa da Moscow.
Shirin Yamma
A cikin shirin za ku ji cewa, shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya ce Shugaba Vladmir Putin na Rasha ba zai taba bayar da umurnin kashe shugaban rundunar Wagner Yevgeny Prigozhin ba. Akwai sauran labarai da jerin rahotanni masu kayatarwa, baya ga shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.
Mutuwar Prigozhin ta sa ana zargin Rasha
Kremlin ta musanta jita-jitar da ake yada wa kan cewa, ita ce ta bayar da umurnin kisan shugaban rundunar Wagner.
Shirin Yamma: 24.08.2024
Amurka ta saka takunkumai ga wasu masu hannu a rikicin Gabashin Kwango, Kungiyar kasashen Brics ta samu karin sabbin mambobi shida.
BRICS: Yawan mabobi domin ci-gaba
Kasashen mambobin kungiyar BRICS, sun bayyana aniyarsu ta kara yawan mambobinta domin bunkasa tattalin arziki.
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 44
Shafi na gaba