A cikin shirin za ku ji cewa, shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya ce Shugaba Vladmir Putin na Rasha ba zai taba bayar da umurnin kashe shugaban rundunar Wagner Yevgeny Prigozhin ba. Akwai sauran labarai da jerin rahotanni masu kayatarwa, baya ga shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.