Marshal Khalifa Haftar ya isa Rasha
September 26, 2023Talla
Haftar ya samu tarba daga mataimakin ministan tsaron kasar Rasha Yunus-Bek Yevkurov, tsohon shugaban jamhuriyar Rasha ta Ingushetia mai rinjayen musulmi. Halin da ake ciki a Libyar, da dangantakar da ke tsakanin kasashen biyuda hanyoyin bunkasata na daga cikin ajandar batutuwan da za su tattauna.