You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Mummunar ambaliyar ta tilasta kwashe dubban mutane a Rasha
Mummunar ambaliyar ta tilasta kwashe dubban mutane a wani yanki na kasar Rasha.
NATO na taro kan shirin tallafa wa Ukraine
Ministocin hakokin wajen NATO su sake daura damara domin ci gaba da tallafa wa Ukraince kan yakin da take da Rasha.
Shekaru 75 da kafa kungiyar tsaro ta NATO
Kungiyar tsaro ta NATO ta cika shekaru 75 da kafuwa.
Rasha za ta sanya maza majiya karfi cikin aiki soji.
Rasha za ta sanya dubban maza majiya karfi cikin aiki soji.
Faransa za ta agazawa Ukraine da daruruwan tankokin yaki
za a fara kai agajin motocin yakin ne a farkon shekara mai kamawa, tare da makamai masu linzami da ke harbo jiragen sama
Rasha ta sake kai hare-hare kan tashoshin makashi a Ukraine
Ukraine ta nuna bacin ranta dangane da sabbin hare-haren da dakarun Rasha suka kaddamar a kan tashonshin lantarkinta.
Rasha ta rusa tsarin MDD na saka ido kan Koriya
Amirka ta yi Allah wadai da matakin Rasha
Afirka a Jaridun Jamus 29.03.2024
A wannan makon jaridun na Jamus da dama sun yi sharhi kan zaben Senegal inda aka zabi Bassirou Diomaye Faye.
Putin ya sha alwashi kakkabo jiragen yakin Ukraine
Shugaba Putin ya sha ce zai kakkabo jirgane yakin Ukraine kirar F-16.
Kyiv za ta tsaurara tsaro saboda barazanar Rasha
Rasha ta zafafa kai hare-hare kan Ukraine.
Shugaban Nijar Janar Tciani ya zanta da Putin
Ko a cikin watan Janairun da ya gabata kasashen biyu sun cimma yarjejeniyar tallafin tsaron, bayan da tawagar gwamnatin
Italiya ta tsananta tsaro bayan harin Rasha
Italiya ta bi sahun Faransa wajen karafafa matakan ankararwa ta fuskar tsaro bayan harin da aka kai gidan rawa a Rasha.
Macron ya zargi IS game da harin Rasha
Shugaban Faransa ya ce mayakan IS ke da alhakin harin da ya faru a Rasha.
Faransa ta tsananta tsaro bayan hari a Rasha
Bayan harin da aka kaddamar a kasar Rasha a karshen makon jiya, Faransa ta tsaurara matakan tsaro zuwa babban mataki.
Shirin Safe 24.03.2024
Shirin Safe 24.03.2024
Shirin Rana 23.03.2024
Shirin Rana 23.03.2024
Rasha ta cafke mutane 11 da ke da hannu a hari
Rasha ta cafke mutane 11 da 'yan bindiga 4 da ake zargi da kai harin da ya yi ajalin mutane kimanin 143 a birnin Moscow.
Shirin Safe 23.03.2024
Shirin Safe 23.03.2024
Amurka ba za ta juya wa Ukraine baya ba - Lioyd Austin
Hukumomi a Amurka sun sake jaddada gyoyon bayansu ga Ukraine duk da kin amincewa da karin kunshin kudin tallafin makamai
Zaben Rasha: Putin ya mika sakon godiya ga al'ummar kasar
A yayin da kasashen yamma ke Allahwadai da zaben Vladimir Putin, shugaban na Rasha ya yi jinjina ga al'ummar kasar.
Shugaban Rasha Putin:Akwai yiwuwar yakin duniya na 3 da NATO
Mr. Putin ya ce tuni ya gano cewa sojojin kawancen NATO na cikin Ukraine suna dafa mata
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya yi tazarce
Shugaba Putin ya lashe zaben shugaban kasa
Dakarun Ukraine sun zafafa kai wa Rasha hare-hare
Sojojin Ukraine sun zafafa kai hare-haren a yankunan Rasha masu makwabtaka da kasar
Shirin Yamma 15.03.2024
Shirin Yamma 15.03.2024
Zaben Rasha 2024: Me ya sa Putin ya damu da yin zabe?
Me ya sa Putin ya damu da gudanar da zaben 2024?
Harin Rasha ya halaka mutane 14 a Ukraine
Harin da Rasha kaddamar ya halaka mutane 14 a garin Odesa na kudancin kasar Ukraine inda wasu da dama suka jikata.
Jamus ta hana Ukraine makamai masu linzami
Stoltenberg ya bukaci bai wa Ukraine karin tallafi
Putin: Mun fi Amirka karfin makaman nukiliya
Shugaban Rasha ya bugi kirjin cewa ya fi manyan kasashen duniya karfin makaman nukiliya.
Rasha ta karbe iko da wani yanki kusa da Donetsk
Rasha ta karbe iko da wani yanki kusa da Donetsk
Biden ya caccaki Donald Trump
Shugaba Biden ya yi kakkausar suka ga abokin hamayarsa Trump yana mai zarginsa da mika wuya ga shugaba Putin na Rasha.
Sweden ta zama memba na 32 na kungiyar NATO a hukumance
Kasar Sweden ta zabi shiga NATO bayan mamayar Rasha a Ukraine, lamarin da ya kawo karshen matsayinta na 'yar ba ruwanmu
Zelensky da Mitsotakis na Girka sun tsallake rijaya da baya
Zelensky da Mitsotakis na Girka da ke ziyara a Ukraine sun tsallake rijaya da baya biyo bayan harin da Rasha a Odessa.
Jamus ta zargi Rasha ta satar bayanan rundunar sojojinta
Takaddama ta kunno kai tsakanin Jamus da Rasha bayan da bayanan sirri na rundunar sojoji suka fita ba tare da niyya ba.
Jirgi marar matuki ya fada kan wani gini a Rasha
An kwashe gomman mutane daga wani ginin bene sakamakon harin jirgi mara matuki a Rasha.
Rasha: An yi jana'izar jagoran 'yan adawa Navalny
'Yan sanda sun gargadi magoya bayan Navalny
An tashi taron ministocin kudi na G20 baram-baram
An gaza cimma matsaya a taron ministocin kudi na G20.
Putin ya gargadi kasashen Yamma kan yakin Ukraine
Shugaban Putin ya yi barazanarar yin amfani da makamin nukiliya a Ukraine muddin kasashen Yamma suka shiga yakin.
Rasha: An kulle dan adawa Oleg Orlov a gidan kurkuku
An daure wani dan adawa a gidan yari a Rasha
Shirin Yamma 25.02.2024
Shirin Yamma 25.02.2024
Baerbock ta tsallake farmakin Rasha a Ukraine
Ministar Jamus Annalena Baerbock ta katse ziyara da ta ke yi a Ukraine don fargabar harin Rasha da jirage marasa matuka.
Firaministan Burtaniya Sunak ya nemi a kwace kadarorin Rasha
Firaministan Burtaniya Rishi Sunak ya nemi a kwace kadarorin Rasha na kasashen yamma
Yakin Ukraine: Zelensky ya sha alwashin galaba kan Rasha
Kawayen Ukraine irin su Kanada da Italiya da kuma shugabar EU sun halarci taron cika shekara biyu da yakin Ukraine.
Sarki Charles ya jinjinawa al'ummar Ukraine a kan Rasha
Sarki Charles na Burtaniya ya jinjinawa al'ummar kasar Ukraine bisa juriyar yaki da Rasha
Yakin Ukraine ya sa mutane miliyan 14 yin hijira
MMD ta bayar da rahoton cewa 'yan Ukraine miliyan 14 ne suka tsere daga matsugunensu sakamakon mamayar Rasha.
Mahaifiyar Navalny ta yi tozali da gawarsa
Mahaifiyar Alexei Navalny ta yi tozali da gawarsa kwanaki shida bayan rasuwarsa a gidan kurkukun yankin Artic.
Hatsin Rasha ga kasashen shida na Afirka
Rasha ta kammala shirin taimakon wasu kasashen Afirka shida da hatsi kyauta.
Mai dakin jagoran adawar Rasha marigayi Navalny ta roki EU
Mai dakin jagoran adawar Rasha Alexei Navalny da ya mutu a kurkuku ta roki EU a kan Rasha
Ukraine ta koka kan jinkirin zuwan tallafin ketare
Shugaban Ukraine ya koka kan rashin isowar tallafin Kasashen Yamma.
Martani kan zuba jari
Hukumomin kula da wasannin a Jamus na fuskantar kalubalen zanga-zangar adawar gayyato masu zuba jari daga 'yan kallo.
Kotu za ta fara sauraron shari'ar Isra'ila a kan Falasdinu
Kotun duniya ICJ za ta fara sauraron shari'ar halascin mamayar da Isra'ila ta yi wa Falasdinawa
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 44
Shafi na gaba