You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
CDU, Christian Democratic Union
CDU ko Christian Democratic Union guda ce daga cikin manyan jam'iyyun da ke Tarayyar Jamus.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Majalisar Bundestag tayi zaman farko bayan zabe
Sabuwar majalisar Bundestag tayi zaman taron farko bayan zabe amma jam'iyun adawa ba za su iya kalubalantar aiyukan gwamnati ba.
Gwamnatin hadaka tsakanin CDU da SPD
Kwanaki biyu kafin wa'adin gwamnatin Jamus ya cika, an gaza cimma wata kwakkwarar matsaya a gwamnatin hadaka da ake kokarin kafawa tsakanin CDU da SPD.
CDU da SPD za su ƙula ƙawance
Jagorar jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya ta Jamus CDU Angela Merkel, tare da shugabannin jam'iyyar 'yan demokrat na SPD,za su tattaunawa domin girka sabuwar gwamnati.
Merkel za ta ci gaba kan mukamin shugaban gwamnati
A karshen zaben majalisar dokokin Jamus wato Bundestag ranar Lahadi, an sami cikakken sakamakon wannan zabe. Jam'iyar CDU ta shugaban gwamnati, Angela Merkel ta sami gagarumar nasara.
Angela Merkel ta lashe zaben Jamus
Jam'iyun CDU da CSU sun sami kyakkyawar nasara a zaben majalisar dokokin Jamus, wato Bundestag da aka gudanar ranar Lahadi
Martanin 'yan siyasan bisa zaɓen Bavariya
Bayern hat gewählt und der regierenden CSU die absolute Mehrheit beschert.
Manyan 'yan takara a zaben Jamus
Neben ihrer offiziellen, haben die Kandidaten auch eine unbekannte Seite.
Dan takara a zaben Jamus ya soki Merkel kan Turai
Yayin da babban zaben kasar Jamus na watan gobe ke kusantowa, babban dan takaran jam'iyyar adawa Steinbrück ya soki shirin Shugaban Gwamnati Angela Merkel kan Tarayyar Turai.
Rauni a dokokin sayar da makaman Jamus
Dukkanin gwamnatocin Jamus wadanda su ka yi mulki a da can da wadanda ke mulki yanzu, sun sha nunar da wajibcin samar da dokoki masu tsanani a game da sayar da makaman Jamus zuwa ketare.
SDP ta lashe kujerar gwamna a Niedersachsen
Jam'iyar Social Democrat ta Jamus ta lashe kujerar gwamna a jihar Niedersachsen ko Lower Saxony a zaben da ke zama gwajin dafi ga zaben tarayya a watan satumba.
Jamus na nazari kan Film ɗin ɓatanci wa Islama
Ein Film verletzt religiöse Gefühle. Soll man ihn deshalb verbieten?
Makomar siyasar Angela Merkel
Wahlen in Nordrhein-Westfalen sind kleine Bundestagswahlen. Es geht auch um Merkels Zukunft.
Jam'iyyar CDU ta shugabar gwamnatin Jamus ta sake samun koma baya
Jam'iyyar CDU ta shugabar gwamnatin Jamus ta fuskanci matsala a zaɓen Schleswig-Holstein, inda ta rasa kujerar jagorancin jihar.
CDU ta Merkel ta sha kaye a Zaɓen jihar Mecklenburg-Vorpommern
Jam'iyar CDU ta Angela Merkel ta ɗibi kashin ta a hannu a zaɓen da ya gudana Mecklenburg-Vorpommern da ke zama jihar asali ta shugabar gwamnatin ta Jamus.
Jam'iyar CDU a wani hali na tsaka mai wuya
Shugaban gwamnati kuma shugaban jam'iyar CDU, Angela Merkel tana ci gabada kokarin hade kan jam'iyar sakamakon muhawara kan alkiblar ta
Jam'iyyar CDU ta gudanar taro
Gwamnatin Jamus ta ce za ta iya ci gaba da mulki
050210 Auslandskorrespondenten Bundesregierung
Har yau dai ana fama da kai ruwa rana tsakanin jam'iyyun gwamnatin haɗin guiwar Jamus da ta cika kwanaki 100 da kafuwa
180109 Hessen Landtagswahl
Ba a yi mamakin sakamakon zaɓen ´yan majalisar dokokin jihar Hesse dake nan Jamus wanda aka gudanar a ranar Lahadi ba.
Babban taron jam´iyar CDU a birnin Hannover
Jam´iyar ta zayyana sabbin manufofinta
Taron shekara shekara na CDU
Taron SPD da CDU a birnin Berlin
Taron shugabannin CDU, CSU da kuma SPD
Ba´a bayyana wani sakamako na wannan taro ba.
Zagaye na uku a taron kafa gwanatin kawance tsakanin CDU, CSU da SPD
A gobe alhamis shugabannin dukkan jam´iyun da abin ya shafa zasu yi wani taro na musamman a Berlin
Murabus din sakatare-janar na jam'iyyar CDU a Jamus
A sakamakon wata tabargaza ta karbar albashi ba a bisa ka'ida ba sakatare-janar na jam'iyyar CDU Laurenz Meyer ya sauka daga kan mukaminsa
An kammala babban taron jam´iyar CDU a birnin Düsseldorf
Mahalarta babban taron jam´iyar CDU a birnin Düsseldorf sun sake zaban Angela Merkel a mukamin shugabar jam´iyar.
Ziyarar da shugabar jam´iyar CDU Angela Merkel ta kai kasar Turkiya. Mohammad Nasiru Awal
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 5
Shafi na gaba