You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
CDU, Christian Democratic Union
CDU ko Christian Democratic Union guda ce daga cikin manyan jam'iyyun da ke Tarayyar Jamus.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Angela Merkel ta yi gangamin siyasa a Bitterfeld.
Al'ummar birnin Bitterfeld cibiyar masu goyon bayan jam'iyyar AFD mai kyamar baki sun yi wa Angela Merkel ihu a yayin da ta ke gabatar da jawabi gabanin babban zaben kasar na watan gobe.
Warware matakin zaben Jamus
Tashar DW ta fyade biri har wutsiya kan majalisar Bundestag yayin da ake shirin zaben kasa baki daya na watan Satumba.
Helmut Kohl - Mutumin da ya kafa tarihi
Kusan rayuwarsa ta siyasa ta kawo karshe a 1989, amma sai tarihi ya sauya, Helmut Kohl ya yi amfani da wannan dama.
Merkel ta sassauta adawa da auren jinsi
A wani mataki na saurin ra'ayi kan auren Jinshi Merkel ta sauya sassauto kan batun.
Martanin nasarar jam'iyyar CDU a jihar NRW
A fagen siyasa a nan Jamus jam'iyyar CDU ta shugabar gwamnati Angela Merkel ta yiwa babbar abokiyar hamaiyarta SPD mummunan kaye a zaben gunduma da aka gudanar na Jihar North Rhein Westphalia (NRW) a ranar Lahadi.
Martanin nasarar jam'iyyar CDU a jihar NRW
A fagen siyasar Jamus jam'iyyar CDU ta shugabar gwamnati Angela Merkel ta yiwa babbar abokiyar hamaiyarta SPD zarra.
CDU ta lashe zaben North Rhein Westphalia
Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya ta shugabar gwamnatin Jamus Angela ta lashe zaben NRW
Jamus: CDU ta lashe zabe a jihar Saarland
Alamu na nuni da cewa akwai sauran aiki a gaban SPD bayan lashe zaben da CDU ta yi a Saarland.
Jamus: Zaben 'yan majalisa a jihar Saarland
Zaben na a matsayin zakaran gwajin dafi ga shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel da jam'iyyarta ta CDU.
Martin Schulz zai zama babban kalubale ga Angela Merkel
Da goyon baya 100 bisa 100 jam'iyyar SPD ta zabi Martin Schulz a matsayin dan takararta.
Martin Schulz zai zama babban kalubale ga Angela Merkel
Da goyon baya 100 bisa 100 jam'iyyar SPD ta zabi Martin Schulz a matsayin dan takararta a zaben watan Satumba.
CDU ta sake zabar Merkel a matsayin shugaba
Jam'iyyar CDU a Jamus ta sake zabar shugabar gwamnati Angela Merkel a matsayin shugaba a karo na tara.
Merkel za ta shugabanci CDU a karo na tara
Merkel ta lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar CDU, inda za ta jagoranci jam'iyyar a karo na tara.
SPD za ta fidda dan takara a watan Janairu
Jam'iyyar SPD a Jamus ta ce za ta yi aiki cikin natsuwa kafin tsayar da dan takarar neman mukamin shugaban gwamnati.
Martani kan takarar Angela Merkel
Masana da 'yan siyasa da kuma al'umma a ciki da wajen Jamus na cigaba maida martani mabanbanta kan sake neman wa'adin mu
Martani kan takarar Angela Merkel
Masana da 'yan siyasa da kuma al'umma a ciki da wajen Jamus na cigaba maida martani mabanbanta kan sake neman wa'adin mulki karo na hudu da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce za ta yi a zabukan 2017.
Saurari shirin yamma na DW (20.11.2016)
A cikin shirin za a ji Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta fito ta bayyana aniya ta tsayawa takarar shugabancin gwamnatin Jamus a karo na hudu karkashin CDU. Akwai shirin Ra'ayin Malamai da ya duba kalubalen 'yan ci rani a Turai.
Angela Merkel za ta sake yin takara a zaben 2017
Wani babban kusa a jam'iyyar shugabar gwamnatin ya bayyana haka ga kamfanin dillancin labarai na Reuters
Steinmeier na iya zama shugaban Jamus
Jam'iyyar CDU ta Shugabar gwamnati Merkel da kawarta a jihar Bavaria CSU sun amince da zabin Steinmeier.
Kawancen Merkel ta CDU da Seehofer na CSU na sake rauni
Tsawon lokaci da jam'iyyun na CDU da CSU suka dauka na kawance a Jamus batun 'yan gudun hijira ya shiga tsakani.
Kawancen mulki a Jamus ya shiga garari
Zaben na birnin Berlin ya nuna cewa CDU da SPD da suka ga faduwa babba kawancensu ya shigarudani.
Kawancen masu mulki a Jamus ya shiga garari
Zaben na birnin Berlin ya nuna cewa CDU da SPD da suka ga faduwa babba kawancensu ya shigarudani.
Laifina ne faduwar jam'iyyar CDU Inji Merkel
CDU ta kuma shan kaye
Jam'iyyar SPD ta lashe zabe a Berlin
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na fuskantar kalubale a zabubbukan kasar.
Saurari shirin DW na yamma na 18-09-2016
A cikin shirin za ku ji cewa a kasar Jamus jam'iyyar CDU mai mulki ta Angela Merkel ta sha kayi a gaban ta SPD a zaben yankin birnin Berlin da aka gudanar a wannan Lahadi
Jamus: CDU ta Merkel ta fadi a zaben Berlin
Jam'iyyar SPD ta lashe zaben yanki a birnin Berlin, AFD na a matsayin ta uku
Zaben yanki a birnin Berlin na Jamus
Samun sabbin magoya baya dai ga jam'iyyar masu adawa da baki a birnin na Berlin na zama kalubale ga Shugaba Merkel.
Merkel ta sake kare siyasarta kan 'yan gudun hijira
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta kare manufarta ta karbar ‘yan gudun hijira, duk kuwa da sukar da take fiskanta kan siyasarta ta karbar baki wadda ke kawo bakin jinni ga gwamnatinta.
Merkel ta kare tsarinta na 'yan gudun hijira
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta sake kare manufarta a kan 'yan gudun hijira da ke kasar.
'Yan siyasa sun zargi manufar Merkel kan 'yan gudun hijira
Jam'iyyar CDU ta Shugaba Angela Merkel ta sha kayi a gaban ta AfD
Zaben Jamus: Merkel ta sha kaye a mazabarta
Jam'iyyar CDU ta Merkel ta sha kaye a gaban ta masu kyamar baki ta AfD a zaben Mecklenburg-Vorpommern.
Saurari shirin yamma na DW na 04-09-16
Saurari shirin yamma na DW na ranar Asabar 04-09-16
Jam'iyyar AfD ta kayar da CDU ta Merkel
A bisa alkaluman kididdiga da gidan Talabijin na ZDF ya fitar, Jam'iyyar AfD mai kyamar baki ta sami kashi 21.5
Jamus na shirin kafa dokar hana saka nukabi
Wasu jam'iyyu mambobin kawance mai mulki a Jamus sun nuna adawa da dokar hana saka nikabi
Shirin yamma na DW 13.03.2016
Jam'iyyar CDU ta sami koma baya a zaben majalisar dokoki
Zaben majalisun dokokin jihohi uku a Jamus
Nasara ga jam'iyyar AfD, faduwa ga jam'iyaar CDU ta Angela Merkel.
Jamus: Zaben 'yan majalisundokoki
Gwamnatin Angela Merkel na fuskantar matsin lamba kan kwararar 'yan gudun hijira da hakan ka iya tasiri a zabe.
Yunkurin takaita bada mafaka a Jamus
A kasar Jamus dokar takaita bada mafakar siyasa ta samu karbuwa a jam'iyun da ke mulki
Kalubale ga Angela Merkel a taron CDU
Takaddama kan batun 'yan gudun hijira a Jamus
Shugaban jam'iyyar SPD ya sake lashe kujerar shugabancinta
Taron jam'iyyar SPD ta Jamus ya zabi sabon shugaba.
Matsin lamba ga shugabar gwamnatin Jamus
Shugabar gwamnatin Jamus na fuskantar kalubale kan batun 'yan gududn hijira
Tayin tantance 'yan gudun hijira kafin su shiga Jamus
Samar da wurin yada zango zai taimaka wajen tantance 'yan gudun hijirar kafin su shigo kasar.
Merkel: "Babu karin haraji saboda baki"
Merkel ta bayyana wa gidan jaridar Bild cewa Jamus ta yi sa'a shekaru da dama tattalinta na bunkasa.
Zaben jihohin Jamus ya ba da mamaki
Kasa da shekara guda da girka ta, Jam'iyyar masu adawa da manufofin Turai ta AfD ta fara nuna alamun kasancewa babbar barazana ga manyan jam'iyyun kasar nan gaba.
Zaben jihohin Jamus ya ba da mamaki
Kasa da shekara guda da girka ta, Jam'iyyar masu adawa da manufofin Turai ta AfD ta fara nuna alamun kasancewa babbar barazana ga manyan jam'iyyun kasar nan gaba.
Martanin jam'iyyu a Jamus bayan zaben Turai
Jam'iyyun siyasa a Jamus sun bayyana gamsuwa da sakamakon zaben Turai ranar Lahadi, in banda damuwar dake biyo bayan kara karfin jam'iyyu masu kyamar manufofin nahiyar
Martani a bayan zaben Majalisar Turai
Jam'iyyun siyasa a Jamus sun bayyana gamsuwa da sakamakon zaben Turai ranar Lahadi, in banda damuwar dake biyo bayan kara karfin jam'iyyu masu kyamar manufofin nahiyar.
An zabi sababbin ministoci a gwamnatin Tarayyar Jamus
Bayan da jam'iyyu suka kammala zaben ministoci, majalisar dokoki ta Bundestag zata yi zaman taro ranar Talata inda za'a nada sabuwar gwamnatin Jamus ta hadin gwiwa
Wakilan SPD sun goyi bayan gwamnatin haɗin gwiwa da CDU
Bayan gudanar da ƙui'ar jin ra'ayin yan jam'iyyar Social Democrats, wato SPD a nan Jamus, fiye da kashi biyu cikin kashi uku na wakilan sun amince da gwamnatin ta haɗin gwiwa
'Yan ci-rani a Jamus sun soki manufofin jam'iyyar SPD
Wakilan jam'iyyar SPD masu asali daga ƙetare sun bayyana rashin jin daɗi kan manufiofin jam'iyyar game da matsayin baƙi masu paspo na ƙasashe biyu.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 5
Shafi na gaba