You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
CDU, Christian Democratic Union
CDU ko Christian Democratic Union guda ce daga cikin manyan jam'iyyun da ke Tarayyar Jamus.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Saurari shirin rana na 04.03.2018
A ciki akwai samun matsaya kan kafa gwamnatin Jamus ta gaba, sannan ana zaben kasa baki daya na Italiya mai cike da rashin tabbas.
Gwamnatin hadaka ta Jamus ta tabbata
Mambobin jam'iyyar SPD sun amince da shiga cikin gwamnatin hadaka tare da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel.
SPD za ta bayyana matsayinta
Magoya bayan jam'iyyar dubu 463 za su ka'da kuri'a
Sharhi: Jam'iyyar CDU da tasirin Merkel
A yanzu haka dai shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta samu kanta a wani yanayi irin na wasu tsofaffin shugabannin gwamnatocin kasar a cewar Christoph Strack na DW.
Sharhi: Jam'iyyar CDU da tasirin Merkel
Christoph Strack
A yanzu haka dai shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta samu kanta a wani yanayi irin na wasu tsofaffin shugabanni.
CDU za ta yi babban taro a Berlin
Jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta shirya don gudanar da babban taronta a birnin Berlin don yanke shawarar kafa gwamnati.
Merkel ta sanar da ministocinta na CDU
Angela Merkel ta nada wani mai sukar lamirinta a mukamin minista.
Jamus: 'Yan jam'iyyar SPD sun soma zabe
Magoya bayan jam'iyyar SPD da ke kokarin shirya kawance da jam'iyar CDU / CSU, sun soma kada kuri'unsu.
Jamus: Merkel na ci gaba da fuskantar matsi
Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta kare matakin da ake kallo a matsayin sakaci a yarjejeniyar kafa gwamnati bayan da ta bar mukamin ministan kudi ya subule wa jam'iyya mai mulki ta CDU.
Matsaya kan kafa gwamnatin hadaka a Jamus
Manyan jam'iyu a Jamus CDu da SPD, sun cimma matakin karshe na kafa gwamnatin hadaka.
Jamus: An kama hanyar kafa gwamnatin hadaka
Bisa ga alamu an cimma nasarar kafa gwamnatin hadaka a Jamus, tun bayan zaben kasa a watan Satumba.
Shirin safe na DW na 04.02.2018
A cikin shirin za a ji cewa, Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na cike da tsammanin sanar da kafa sabuwar gwamnatinta daga wannan Lahadin ko a ranar Litinin ko kuma ma har ya zuwa ranar Talata tare da 'yan jam'iyyar SPD.
Jamus: An dage tattaunawa kafa gwamnati
Jamus: An kafa kwamtitin nazarin batutuwan da ke kawo cikas a tattaunawar CDU da SPD.
Jamus: An kama hanyar kafa gwamnatin hadaka
Jamiyyar SPD ta amince da kulla kawance da jam'iyyar Angela Merkel ta CDU domin bude kofar tattaunawar kafa gwamnati.
Jamus: Mahawara kan kawancan CDU da SPD
'Yan siyasa da sauran al'umma a Jamus na bayyana ra'ayoyi mabanbanta kan matakin babbar jam'iyyar adawa ta SPD na amincewa da shiga tattaunawar kafa gwamnatin hadaka a hukumance da Shugabar Gwamnati Angela Merkel.
Jamus: Mahawara kan kawancan CDU da SPD
Shugabancin Gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi maraba da nasarar fara shiga mahawarar kafa gwamnatin hadakar.
Shirin Yamma 21.01.2018
Cikin shirin za ku cewa a kasar Jamus taron jam'iyyar SPD ya ba da fatan samun kafa gwamnatinn bayan watanni hudu da gudanar da zabe
SPD ta amince da yin gwamnatin hadaka da CDU
Za a bude shawarwari takanin SPD da CDU
Babban fatan kafa gwamnati a Jamus
A Jamus Jam'iyar SPD ta amince shiga gwamnati da Angela Merkel
Kuri'ar nema wa siyasar Jamus mafita
Jam'iyyar SPD za ta kada kuri'ar bayyana matsaya kan yiwuwar tattaunawa a hukumance da jam'iyyar CDU ta Angela Merkel.
Hasken kafa gwamnati ya bayyana a Jamus
Jamus na dab da samun sabuwar gwamnati, fiye da kwanaki 100 bayan zaben 'yan majalisar dokoki da ya gudana cikin watan Satumban 2017.
Hasken kafa gwamnati ya bayyana a Jamus
Jamus na dab da samun sabuwar gwamnati, fiye da kwanaki 100 bayan zaben 'yan majalisar dokoki na watan Satumba.
Merkel ta samu tabbacin kafa gwamnati
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta bayyana cewar tana da tabbacin kafa gwamnatin hadaka da jam'iyyar SPD
Merkel na ganawa da SPD kan kafa gwamnati
Kawancen jam'iyyar Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da SPD, na ganawa ta biyu kan kafa gwamnati.
Merkel ta fara tattaunawa da jam'iyyu
A Jamus 'yan siyasa na kokarin neman kafa gwamnati
Jamus: SPD za ta shiga shirin kafa gwamnati
A cewar Schulz dai dole kasar ta Jamus ta kara samun karfi lamuranta su inganta, wannan shi ne burin jam'iyyar ta SPD.
Ba adalci ba ne a sake gudanar da sabon Zabe
Akwai yiwuwar kafa gwamnati tsakanin manyan jam'iyyun siyasar Jamus.
Jamus na son tsawaita ayyukan sojinta a Mali
Muhawara ta kaure a majalisar dokokin Jamus ta Bundestag a game da tsawaita wa'adin aikin sojojin kasar a Mali.
Girka gwamnatin hadaka a Jamus ya gamu da cikas
Manyan batutuwa da suka zamewa zaman taron kadangaren bakin tulu dai na zama batu na 'yan gudun hijira da sauyin yanayi.
Saurari shirin rana na 20.11.2017
A cikin shirin bayan labarun duniya za a ji shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta bayyana cewa za ta yi kokarin ganin komai ya daidaita bayan da jam'iyyar masu kare manufofin kasuwanci ta Free Democratic Party, FDP ta balle daga shirin kawancen kafa gwamnati.
Jamus: CDU na dab da kafa kawance
Jam'iyyar CDU ta kammala zagayen farko na tattaunawa da wasu jam'iyyu dan kafa sabuwar gwamnati.
Jamus: Merkel ta tabbatar da shirin kafa kawance
A karo na farko a tarihin Jamus "Kawancan Jamaika" na shirin kafa gwamnati a kasar.
Kalubalen da ke a gaban Angela Merkel
Zaben Jamus ya bar baya da kura
Zawarcin jam'iyyu don kafa kawance
Shin da wasu jam'iyyu za a yi kawance? Tambayar da ake neman amsarta ke nan a Berlin kwana guda bayan zabe.
Merkel na neman kafa gwamnati da wasu jam'iyu
Angela Merkel na neman hadin kan jam'iyyu wajen kafa sabuwar gwamnati
Martanin kasashen duniya kan zaben Jamus
Shugabanin kasashen duniya na cigaba da martani da kuma aikewa da sakonnin fatan alheri ga shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel bayan nasarar da ta jam'iyyarta ta samu a zaben majalisun dokoki da aka gudanar a jiya.
Martanin kasashen duniya kan zaben Jamus
Shugabanin kasashen duniya na cigaba da martani da kuma aikewa da sakonnin fatan alheri ga Angela
Jam'iyyu ba su ji dadin shigar AfD majalisa ba
Jam'iyyun Jamus sun nuna rashin jin dadinsu kan shiga majalisa da jam'iyyar nan ta AfD mai kyamar baki ta yi
SPD ta ce ba ta yi kawance da CDU ba
Jam'iyyar SPD ta Martin Schulz ta ce ba ta yi kawance da jam'iyyar da CDU ta Angela Merkel ba
Shirin yamma na DW na 24.09.2017
A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyar shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi nasarar lashe zaben 'yan majalisar dokokin kasar da kashi 32,5 zuwa 33,5 kaman yadda sakamakon farko ya nunar.
AfD za ta shiga majalisar dokokin Jamus
An fidda hasashen farko na zaben Jamus
Sabanin ra'ayin Merkel da Trump kan Pyongyang
Merkel ta bayyana bukatar amfani da hanyoyin diplomasiyya wajen shawo kan rikicin Koriya ta Arewa.
Huldar Jamus da Afirka za ta kara ingantuwa
Jamus na bukatar Afirka don ci gaba
Zaben Jamus: Merkel mai sauyin manufofi
A cikin shekaru sama da 12 na mulki, Angela Merkel ta yi ta mayar da manufofin 'yan adawa zuwa nata.
Jam'iyyun siyasar Jamus da manufofinsu
Salon yakin neman zaben bana zai iya bude sabon babi na kawance.
Rawar da matasa ke takawa a zaben Jamus
Nina Werkhäuser
Jam'iyyun siyasan Jamus sun shiga zawarcin kuri'un matasa don samun tabbacin rinjaye a zaben kasar mai karatowa.
Jamus: Majalisar dokoki ta yi zaman karshe kafin zabe
A zaman karshe na majalisar ta Bundestag an yi waiwaye na ci gaban da aka samu a wa'adin da ke karewa.
Jamus: Majalisar dokoki ta yi zaman karshe kafin zabe
A zaman karshe na majalisar ta Bundestag an yi waiwaye na ci gaban da aka samu a wa'adin da ke karewa.
Kuri'ar jin ra'ayin jama'a ta nuna CDU na gaban SPD
Martin Schulz dai na da kalubale na jam'iyyarsa ta SPD ta samu tagomashi a zaben 'yan majalisar jihar NRW.
Saurari shirin yamma na 03.09.2017
A cikin shirin za'a ji muhawarar da manyan yan takara biyu da za su fafata a zaben neman shugabancin gwamnatin Jamus Angela Merkel ta jam'iyyar CDU da Martin Shulz na SPD suka yi gabanin zaben da za a gudanar a ranar 24 ga wannan watan na Satumba. Akwai kuma shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin takardunku.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 5
Shafi na gaba