You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shari'ar Isra'ila a kotun duniya
Kotun Majalisar Dinkin Duniya ta fara zama shari'ar a game da mamayar da Israila ta yi wa yankunan Falasdinawa.
An gaza cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza
Isra'ila ta ki amincewa da bukataun Hamas kan cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta.
Isra'ila na shan suka kan farmakin da ta kai Rafah
Kasashen duniya na gargadin Isra'ila kan farmaki ta kasa da dakarunta suka kai wa yankin Rafah.
Masar da Qatar za su jagoranci sulhun tsagaita wuta a Gaza
Masar da Qatar za su jagoranci tattaunawar tsagaita wutar rikicin Gaza
Kotun Masar ta daure jagoran adawa Ahmed al-Tantawi
Kotun Masar ta daure jagoran adawar gwamnati Ahmed al-Tantawi
Kokarin tsagaita wuta a yankin Zirin Gaza
Hamas ta sanar da mika amsoshinta dangane da batun tattauna yiwuwar tsagaita wuta, a yankin Zirin Gaza.
Wasanni: An fitar da Masar a gasar AFCON
Tafiya ta fara nisa a gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika
Ana lullube makamai cikin abinci zuwa Gaza
Hukumomin iyakar Masar sun tabbatar da mutuwar mutum daya, yayin dakile masu yunkurin fasakwaurin kwayoyi zuwa Gaza.
Ziyarar ministar harkokin wajen Jamus a Gabas ta Tsakiya
Ministar harkokin wajen Jamus, Annalena Baerbock za ta fara ziyarar wasu kasashen yankin Gabas ta Tsakiya.
Ajantina ta ce ba za ta shiga BRICS ba
Ajantina ta sanar da watsi da tayin kungiyar BRICS na shiga cikinta, bayan samun gayyata a watan Agustan bana.
Kirsimeti: Fafaroma ya koka game da zubar da jini a Gaza
Kirsimeti: Fafaroma Francis ya koka game da zubar da jinin bil'adama a Gaza da Ukraine
Habasha da Masar sun gaza cim ma matsaya kan Kogin Nilu
An tashi a taron neman sasanta rikicin Masar da Habasha kan kogin Nilu ba tare da cimma wata yarjejeniya ba.
Gaza: Shugaban Hamas zai kai ziyara Masar
Gaza: Shugaban Hamas zai kai ziyara Masar
A karon farko Isra'ila ta bude iyakarta ta Kerem Shalom
A karon farko tun bayan barkewar yakin Gaza, Isra'ila ta bude iyakarta ta Kerem Shalom
Zaben Masar ya dauki hankalin Jaridun Jamus
Jaridun Jamus sun yi sharhi a kan zaben shugaban kasa a Masar
Masar: Al'umma na kada kuri'a a zaben shugaban kasa
Zaben Masar cikin tashin hankalin zorin Gaza
Shugaban Masar na shirin yin tazarce
Ana kyautata zaton shugaban kasar Masar mai ci Abdel Fattah al-Sisi zai yi nasarar yin tazarce, a zaben shugaban kasa.
Harin Isra'ila ya hallaka fitaccen masanin kimiyya a Gaza
Harin Isra'ila a Gaza ya hallaka fitaccen masanin kimiyya Bafalasdine Sufyan Tayeh da iyalansa
Sojojin Isra'ila sun ci gaba da luguden bamabamai kan Gaza
Sojojin Isra'ila sun ci gaba da luguden bamabamai kan Zirin Gaza
Yarjejeniyar Gaza ta kare ba tare da jin karin bayani ba
Yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Hamas ta kare ba tare da jin karin bayani ba
Gaza: Masar da Qatar na neman a tsawaita batun tsagaita wuta
Kasashen Masar da Qatar na shawarwarin neman yadda za a tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta a Zirin Gaza.
An tsawaita tsagaita wuta a Gaza da kwana guda
Qatar ta tabbatar da cewa an tsawaita yarjejeniyar tsagaita buda wuta a Gaza da kwana guda.
Hamas ta sako mutane 17 a mataki na 3 na musaya da Isra'ila
Hamas ta sako mutane 17 a mataki na uku na musayar fursunoni da Isra'ila
An fara sassauta yaki a Gaza
Dakatar barin wuta na tsawon kwanaki hudu a zirin Gaza don shigar da kayan agaji ya fara da musanyar fursunoni 200.
Kasashe 17 sun tsallaka wasan Turai
Najeriya ta kasa tabuka abin kirki a wasannin share fage na neman shiga gasar cin kofin duniya ta 2026.
Jarirai 29 da aka kwashe daga Al-Shifa sun isa Masarrafah
Hukumomin lafiya na Masar sun tabbatar da isar jarirai 29 da aka kwashe daga asibitin al-Shifa i zuwa birnin Rafah
Duwatsun kwalliya a Masar
Tsawon shekaru, an gina Dalar Giza da duwatsun da ake hakowa a kuma sarrafa su a gefen Kogin Nilu na Masar.
Shirin kwashe majinyata daga Gaza
Hukumar lafiya ta duniya na neman hanyoyin da za ta kwashe mutane daga asibitin Al Shifa da ke Gaza.
Wata guda bayan harin ba zata na kungiyar Hamas a Isra'ila
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya sha alwashin karbe iko da al'amuran tsaro a Zirin Gaza ko bayan yaki.
Gaza ta ce Falasdinawa da Isra'ila ta halaka ya haura dubu 9
Ma'aikatar lafiyar Gaza ta ce adadin Falasdinawan da hare-haren Isra'ila suka hallaka ya kai 9,227
Daruruwan baki sun fice daga Gaza
Daruruwan baki 'yan kasashen waje ne suka samu ficewa daga Gaza i zuwa kasar Masar ta mashigar Rafah.
Mutanen farko da aka kwashe daga Gaza sun isa Masar
'Yan kasashen waje da wadansu da suka samu munanan raunuka a Gaza sun isa Masar ta kan iyakar Rafah.
ICC ta ce toshe agajin Gaza laifin yaki ne
Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC ta bayyana toshe kai kayan agaji zirin Gaza a matsayin laifin yaki.
Hare-haren rokoki a iyakar Masar da Isra'ila
Mutane shida sun jikkata a wani gari da ake kira Taba dake iyakar Masar da Isra'ila bayan fadowar wasu makaman roka.
Isra'ila ta kai hari bisa kuskure a Masar
Isra'ila ta kai hari kan iyakar kasar Masar bisa kuskure a kokarinsu na cimma mayakan Hamas da ke Zirin Gaza.
Shirin Yamma 22.10.2023
Shirin Yamma 21.10.2023
A karon farko an shigar da kayan agaji zuwa Zirin Gaza cikin motoci 20
Rukunin farko na motocin kayan agaji ya isa Gaza
Kimanin manyan motocin dakon kaya guda 20 dauke da kayan agaji suka isa zirin Gaza.
Masar na taron zaman lafiya kan rikicin Gaza
Kasashen duniya na taro a Masar domin shawo kan rikcin Gaza.
Gaza: Isra'ila ta yadda a fara kai agaji
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz da ke ziyara a yankin, ya yi kira da a guji yiwa Falasdinawa dukan 'ya'yan kadanya.
Za a bude Rafah don kayan agaji
Isra'ila ta amince a kai wa al'ummar yankin Gaza tallafi.
Kin karbar 'yan gudun hijira Gaza a Masar
Masar ta ce, ba za ta amince da kwararar dubban 'yan gudun hijira daga yankin Zirin Gaza na Falasdinu ba.
Abokin hamayyar al-Sisi ya jefar da kwallo a zaben Masar
Babban dan takarar adawa a zaben shugaban Masar Ahmed al-Tantawi ya janye takararsa, watanni biyu gabanin kada kuri'a
Kokarin sako Isra'ilawa a Zirin Gaza
Kungiyar agaji ta Red Cross ta ce tana tattaunawa da Hamas da kuma Isra'ila domin sako mutanen da aka yi garkuwa da su.
Za'a shigar da kayan agaji Gaza ta Masar
Masar da Amurka da wasu kasashe sun tattauna shirinsu na samar da agajin jin kai ta kan iyakar Masar zuwa Gaza.
Dan sanda ya bindige 'yan Isra'ila biyu a Masar
Wani dan sanda a Masar ya bindige 'yan kasar Isra'ila biyu masu yawon buda ido da kuma jagoransu a birnin Alexandrie.
Gobara ta jikkata mutum 25 a Masar
Gobara a hedikwatar 'yan sanda a Isma'iliya a kasar Masar
Hawa teburin tataunawa a kan kogin Nilu
An koma teburin tattaunawa a kan madatsar ruwa ta kogin Nilu.
Kotu a Masar ta yanke wa madugun 'yan adawa hukuncin dauri
An shiga takon-saka tsakanin 'yan adawa da gwamnatin Masar a daidai lokacin da aka kada kugen siyasa.
Haramcin sanya nikabi a makarantun Masar
Ma'aikatar ilimin Masar ta haramta sanya nikabi a makarantu, matakin da ya haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 18
Shafi na gaba