You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Eyimba ta Najeriya ta fara farfadowa a Confederation Cup
Al Hilal ta Sudan na jan zare a gasar zakarun kwallon kafa na Afirka, Eyimba ta Najeriya ta farfado a Confederation Cup.
Shirin Rana 29.12.2024
Shirin Rana 29.12.2024
Kifi ya kashe wani 'dan yawon bude ido a Masar
Ma'aikatar muhalli ta Masar ta ce wani kifi ya kashe wani 'dan yawon bude ido a wajen shakatawa na Marsa Alam a Masar.
Tattaunar Qatar ta gaza cimma daidaiton tsayar da yakin Gaza
Hakan na zuwa ne bayan shafe sama da mako guda ana tattaunawa a kasar Qatar, tsakanin Masar da Amurka da kuma Isra'ila.
Qatar ta dakatar da shiga tsakani a yakin Gaza
Qatar ta dakatar da shiga tsakani a yakin Gaza
Shugaba al-Sisi na Masar na son a tsagaita wuta a Gaza
Shugaban Masar ya ce kasarsa ta mika bukatar cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza.
Shirin Yamma 20.10.2024
Shirin Yamma 20.10.2024
Masar ta yi nasarar kawar da cutar zazzabin cizon sauro: WHO
Shugaban WHO Tedros Ghebreyesus ya ce al'ummar Masar da gwamnatin kasar sun sadaukar da kai wajen ganin bayan Maleriya.
Masar ta sanar da karin farashin fetur bayan janye tallafi
Masar ta kara farashin man fetur da na dizal daga kaso 11 bisa 100 zuwa 13 kamar yadda hukumominkasar suka sanar.
Masar ta musanta zargin taya sojojin al-Burhan yaki a Sudan
Masar ta musanta zargin taya sojojin Janar al-Burhan yaki a Sudan.
Hadarin mota a Masar ya hallaka gomman mutane
Hadarin mota ya hallaka mutane a kasar Masar.
Masar ta kara bai wa kasar Somaliya manyan makaman yaki.
Jirgin ruwan Masar dauke da makamai ya isa tashar ruwan Somaliya, abin da zai iya kara zaman doya da man ja tsakaninsu.
Jaridun Jamus: Ambaliya da Sudan ta Kudu
Jaridun Jamus sun mayar da hankali a kan Ambaliya a Afirka ta Yamma da zaben Sudan ta Kudu da alakar Jamus da Kenya.
Ziyarar shugaban Jamus na farko a Masar cikin shekaru 20
Shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier ya fara ziyarar aiki na kwanaki uku a birnin Alkahira na kasar Masar.
Jaridun Jamus: 06.09.2024
China za ta taimaka wa kasashen Afirka wajen kara zuba jari a nahiyar
Huldar Masar da Turkiyya
Kasashen Turkiyya da Masar sun bude sabon babin huldar difalmasiyya.
Masar za ta fara raba wa talakawa kudade
Hukumomin kasar Masar za su fara raba wa talakawan kasar kudade don rage radadin tsadar rayuwa.
Blinken: Dama ta karshe ta cimma sulhu a Gaza
Sabon yunkuri na cimma yarjejeniyar sulhu tsakanin Israila da Hamas
Sudan: Kokarin samar da zaman lafiya
Amurka na jagorantar tattaunawar neman bakin zaren yakin da ake fama da shi a Sudan, a kasar Switzerland.
Kasashen duniya na kira da a kawo karshen yakin Gaza
Macron ya yi kira da a kawo karshen yakin da ake yi a Gaza, yana mai cewa Faransa na ba da cikakken goyon bayanta.
Kasashen Larabawa da juyayin Ashura
Lokacin da Musulmi mabiya Sunnah ke Azimin Ashura da bikin cika ciki, ana ci gaba da tsangwamar Musulmi mabiya Shi'a.
Shugaban Masar ya tattauna batun tsagaita wuta azirin Gaza
Shugaban Masar ya gana da shugaban hukumar leken asirin Amirka game da rikicin zirin Gaza.
Shugaban CIA ta Amurka zai je Masar kan batun yakin Gaza
Mr Burns zai ziyarci Qatar, kafin daga bisani ya gana da tawagar gwamnatin Isra'ila, domin tsayar da yakin baki daya
Adadin mahajjatan Masar da suka mutu a Saudiyya ya kusan 700
Tuni dai mahukuntar Masar din suka kwace lasisin kamfanonin tafiye-tafiye guda 16 na kasar
Jordan za ta yi taro na musamman kan agazawa Falasdinawa
Taron na fatan neman tallafawa Falasdinawan Gaza da ke fama da rashin abinci da ruwa da wutar lantarki
Masar za ta dauki nauyin taron sasanta rikicin Sudan
Masar za ta karbi bakwancin wani taro a kan Sudan, taron da ake sa ran samun halartar wakilan kungiyoyin gida da waje.
Faransa na tattauna rikicin Gaza da kasashen Larabawa
Hukuomin kasashen Larabawa da na Faransa na tattauna batutuwan yakin Gaza da Isra'ila ke yi.
Masar za ta maka Isra'ila a kotun ICC
Masar za ta maka Isra'ila a kotun ICC
Isra'ila na ci gaba da kai hare-hare Rafah
Sojojin Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a zirin Gaza tare da umartar mutane su fice daga birnin Rafah.
Isra'ila ta karbe iko da Rafah da ke iyakar Masar
A ci gaba da matsar da Falasdinawa daga Rafah zuwa Gaza, Isra'ila ta karbe iko da yankin kan iyakar Rafah da ke Masar.
Isra'ila da Hamas sun gaza cimma matsaya kan yakin Gaza
Hamas ta zargi Isra'ila da kawo tsaiko wajen cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza.
Isra'ila da Hamas za su sake hawa kan teburin sulhu
Isra'ila da kungiyar Hamas za su ci gaba da tattauna yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza.
Sakataren wajen Amurka Blinken na ziyara a Saudi Arebiya
Mr Blinken zai gana da ministocin harkokin wajen kasashen Larabawa da na Turai, don tsara jadawalin sake gina Gaza
Shirin Rana 28.04.2024
Shirin Rana 28.04.2024
An shirya bude taron sulhun Masar kan yakin Gaza
Wani babban jami'in kungiyar Hamas ya shaidawa AFP cewa kungiyar za ta gabatar da bukatarta na tsagaita wuta a Masar.
EU za ta bai wa Masar tallafin Euro biliyan daya
A cikin yarjejeniyar bayar da tallafin, wajibi ne Masar ta ci gaba da martaba tsarin dimukuradiyya da hakkin 'dan adam
Isra'ila da Hamas sun gaza cimma daidaito kan yakin Gaza
Jami'an Isra'ila da na Hamas sun watse baram-baram daga tattaunawar sulhu da ake gudanarwa a Masar kan yakin Gaza.
Isra'ila za ta shiga sulhun Masar bayan kashe jami'an jinkai
Wakilan Amurka da Isra'ila da Hamas za su isa birnin Alkahira na kasar Masar don sake zaman sulhu da musayar fursunoni.
Hamas ta za ta tura tawaga Masar domin ci gaba da tattaunawa
Hamas ta za ta tura tawaga Masar domin ci gaba da tattauna batun tsagaita wuta a Gaza.
Amurka na shirin kawo karshen yakin Sudan
Wakilin Amurka na musamman a Sudan Tom Perriello, ya ce Washington na da kwarin gwiwar ganin daidaituwar al'amura
Wasanni: Masar ta mamaye gasar wasannin Afirka
Enugu Rangers ta mamaye saman teburin gasar neman zama zakaran kwallon kafa ta Najeriya.
Yakin Gaza: Sakatare Janar na MDD na ziyara a Masar
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya isa Masar a shirin zuwa iyakar Rafah da ke Masar da Gaza.
Afrika a jaridun Jamus
Kaciyar mata da hukuncin kisa a Gambiya da Kwango da bai wa Masar biliyan 7 da Turai ta yi wa Masar sun dauki hankali.
Saudiyya na tunanin sake gina Falasdinu da yaki ya rugurguza
Yarima Faisal bin Farhan, ya isa birnin Alkahira na Masar a wannan Alhamis, don tattauna hanyoyin sake gina yankunan Fal
Antony Blinken zai je Saudi Arabiya da Masar kan yakin Gaza
Mr Blinken zai je Saudi Arabiya da Masar kan batun tsagaita wutar Gaza da shigar da kayan agaji Falasdinu, musamman Gaza
Ana fafata wasannin kasashen Afirka
Manyan 'yan wasan tennis na duniya Sinner da Swiatek sun yi raga-raga da abokan karawarsu a gasar Indian Wells.
Amurka ta aike da jirgin ruwa dauke da kayan agaji zuwa Gaza
Amurka ta aike da jirgin dakon kaya na ruwa dauke da kayan agaji Gaza
Tattaunawar samar da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza
Tattaunawar samar da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza na ci gaba da wakana a Masar.
Masar: Komawa kan tattaunawar tsagaita bude wuta a Gaza
Za a koma kan tattaunanar tsagaita bude wuta a Zirin Gaza a birnin Alkahira.
Jagoran Hamas Ismail Haniyeh ya isa Masar kan rikicin Gaza
Jagoran Hamas Ismail Haniyeh ya isa Masar kan rikicin Gaza
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 18
Shafi na gaba