You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Bauchi
Bauchi yana cikin manyan garuruwa na arewacin Najeriya kuma garin ke zama helkwatar jihar ta Bauchi.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shekaru 10 da fara rikicin tsagerun Boko Haram a Najeriya
Ranar 26 ga watan Yuli 2009 an wayi gari a Maiduguri da jin karajin harbe-harbe da ba su saba ji ba harkokin sun tsaya cak jami’an tsaro sun kai ruwa rana da ‘yan kungiyar da ake kira Yusufiyya ko ‘yan Boko Haram.
Shirin Safe: 05.07.2019
Matasa 'yan sara suka sun mika wuya a jihar Bauchi
Kammala digiri da sana'ar fige kaji
Da sana'ar fige kaji, wani matashi a jihar Bauchi a Najeriya ya cimma nasarar kammala karatun digiri.
Shirin yamma 20.05.2019
A cikin shirin za a ji Najeriya wata badakala ta kunno kai bayan da majalisar dokokin jihar Bauchi ta rusa dokar binciken jami’an gwamnati wacce ke ba da dama a karbo kadarorin gwamnati da wasu suka mallaka.
Dandalin Matasa: 02.05.2019
A shirin Dandalin Matasa za a ji yadda matasa a jihar Bauchi Najeriya suka zo da sabon salo na guje wa banga.
Shirin Safe 30.04.2019
Cikin shirin za a ji yanda ake kokawa kan matsalar bangar siyasa a Ghana. A Najeriya kuwa a jihar Zamfara an matasa masu aikin sa kai na tsaro ne suka koka da rashin makaman da za su tinkari 'yan bindiga masu ta'adi a jihar.
Shirin Safe 26.03.2019
Cikin shirin za a ji rahoto kan sanar da Bala Muhammad da aka yi a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bauchi. Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne kuma sun kai hari wani yanki na Michika a jihar Adamawa ta Najeriya.
Najeriya: Ana kammala zaben gwamna a wasu jihohi
An bude rumfunan zabe a wasu jihohin Najeriya domin kammala zaben gwamna
Najeriya: PDP ta yi barazanar kauracewa zabe a Bauchi
Jam’iyyar PDP ta yi barazanar kauracewa zaben bisa zargin cewa ba za a yi mata adalci ba.
Najeriya: Korafi kan sake zaben Bauchi da Rivers
Jam'iyyar APC mai mulki ta yi watsi da sabon matakin da hukumar INEC ta dauka a game da zaben gwamna na jihohin Bauchi da Rivers, bayan da hukumar ta janye daga maimaita zabe zuwa ga ci gaba da tattara sakamako.
Najeriya: Korafi kan kin sake zaben Rivers da Bauchi
Manyan jam'iyyun Najeriya na korafi kan kin sake zaben jihohin Rivers da Bauchi da INEC ta yi.
Najeriya: Korafi kan sake zaben Bauchi da Rivers
APC ta soki INEC a Najeriya bisa sauya mataki daga maimaita zabe zuwa tattara sakamakon zaben gwamna a Bauchi da Rivers.
Shirin rana 18.03.2019
Bauchi: Fada ya kaure tsakanin jami'an tsaro da 'yan siyasa
Bauchi: 'Yan sanda sun yi wa wakilan 'yan siyasa a INEC duka
Masu bukata ta musamman a zaben gwamnoni na 2019
A zaben gwamnoni na shekarar 2019 masu bukata ta musamman sun shiga an dama da su kamar a jihar Bauchi Arewa maso Gabashin Najeriya. Wakilinmu a Bauchi Aliyu Muhammad Waziri ya tattauna da Yakubu Baba Ahmed.
Matashiya mai yin jakunkuna
Matashiyar mai suna Amina Adamu Koli ta bayyana cewa bukatar ganin ta samu abin dogaro da kanta
Bauchi: Matashiya mai sarrafa takalma
Wata matashiya a jihar Bauchin Najeriya Amina Abdullahi Koli, ta dukufa wajen saffara talakama da jakankuna da zanin gado a zamanance bayan kammala karatun jami'a. Tuni ta fara samun biya mata bukatunta tare da tallafa wa wasu.
Matashiya mai sana'ar lalle na zamani
Wata matashiya da ta yi karatu har ta kammala a jami'a ta rike sana'ar lalle irin na zamani a Bauchi da ke Najeriya.
Matashiya ta rungumi sana'ar lalle
Wata matashiya da ta yi karatu har ta kammala a jami'a ta rike sana'ar lalle irin na zamani.
Najeriya: An sami bullar wani nau'in cutar Polio
Ma’aikatar lafiya ta jihar Bauchi ta fara daukar matakai kan sabon nau'in kwayar cutar Polio da aka gano.
Najeriya: Shirin Fadama ya rage yunwa a Bauchi
16 ga watan Oktoba, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta kebe domin abinci a duniya baki daya. Daga cikin manufar ware wannan rana akwai yaki da yunwa.
Najeriya: Shirin Fadama ya rage yunwa a Bauchi
Shirin samar da abinci da ake kira da shirin Fadama ya taimaka wajen rage yunwa a Jihar Bauchi da ke Najeriya.
Matashi mai walda a Bauchi
"Sana'ar walda ta fi min aikin gwamnati don bana ji akwai aikin da zai ba ni salari kamar wannan." A cewar Lawal.
Matashi mai walda a Bauchi
"Sana'ar walda ta fi min aikin gwamnati don bana ji akwai aikin da zai ba ni salari kamar wannan." A cewar Lawal.
Barazanar ambaliyar ruwa a Afirka
Najeriya da Nijar sun fuskanci ambaliyar ruwa da ta yi sanadiyyar rayuka da gidaje da wuraren ibada da kasuwanni
Ambaliya: An yi asarar dukiya a Najeriya
A Najeriya ruwan sama mai yawa da aka samu a garin Bauchi da wasu kananan hukumomi a jihar, ya haddasa ambaliya wacce ta lalata gidaje, wuraren ibada da na kasuwancin jama’a da dama.
Ambaliya: An yi asarar dukiya a Najeriya
Ambaliyar ruwa ta yi barnar dukiyoyin jama'a a birnin Bauchin Najeriya da kewayensa.
Jam'iyyar APC a Najeriya ta ci zaben cike gurbi
Hukamar zabe mai zaman kanta a Nijariya ta bayyana sakamakon zaben cike gurbi na dan majalissar dattawa shiyyar Daura.
Najeriya: Zaben cike gurbi a jihohin Bauchi da Katsina
A Najeriya, hankalin jama'a ya karkata ga zaben cike gurbi da za a yi a kudancin jihar Bauchi.
Zaben cike gurbi a kudancin Bauchi
A Najeriya, hankalin jama'a ya karkata ga zaben cike gurbi da za a yi a kudancin jihar Bauchi.
Iska ta haddasa asara a jihar Bauchi
Iska ta yi sanadiyyar rayuka da dukiya a jihar Bauchi
Shirin Safe na 19.06.2018
Sabuwar gwamnatin Italiya ta bukacin taikon Jamus kan magance matsalolin bakin haure kana ana samun sakamako na mamaki a gasar neman cin kofin kwallon kafa na duniya.
Saurari shirin rana na 18.06.2018
A cikin shirin za a ji cewar a Nijeriya jama’a na ci gaba da jimamin mutuwar mutane 84 da suka rasu a sanadiyyar wata iska mai karfin gaske da ta afka wa garin Bauchi.
Almajiran Zakzaky sun kai ziyara ga Dahiru Bauchi
Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky sun kai ziyarar sada zumunci na azumin watan Ramadan ga Sheikh Dahiru Usman Bauchi kan mahimancin kyautata zamantakewa.
Almajiran Zakzaky sun kai ziyara ga Dahiru Bauchi
Almajiran Sheihk Ibraheem Zakzaky sun kai ziyarar sada zumunci na azumin watan Ramadan ga Sheihk Dahiru Usman Bauchi.
Shirin Rana na 01:06:2018
A cikin shirin za a ji cewa a jahar Bauchin Najeriya an zabtare wa mafi yawancin ma’aikatan jihar albashi da kusan kashi arba’in sannan muna dauke da sharhunan jaridun Jamus akan kasashenmu na Afirka a wannan mako mai karewa.
Kogin Zaki tushen arziki a jihar Bauchin Najeriya
Masana tattalin arziki sun gargadi gwamnatin jihar Bauchi kan ta gudanar da gyaran bakin kogin Zaki dan cigaban jihar.
Bauchi: Mataimakin gwamna ya ajiye aiki
Sanarwar da mataimakin gwamnan jihar Bauchi a Najeriya ya bada ta ajiye na cigaba da haifar da maida martani a kasar.
Bauchi: Mataimakin gwamna ya ajiye aiki
A daren ranar Laraba ce mataimakin gwamnan jihar Bauchi Injiniya Nuhu Gidado ya yi murabus daga mukaminsa bayan da ya mika takardar barin aiki ga gwamnan jihar Bauchin Muhammad Abdullahi Abubakar.
Mata na koyon sanao'in hannu a Bauchi
Matashi ya bude cibiyar koyarwa matasa sanao'in hannu a Bauchi
Bunkasa ma'adanan karkashin kasa a Najeriya
Ma'adanan karkashin kasa za su taimakawa Najeriya magance matsalar rashin aiki ga matasa.
Saurari shirin rana na 10.12.2017
A ciki akwai rasuwar Sarkin Katagum Alhaji Muhammad Kabir Umar da ke Jihar Bauchi a Najeriya, sannan kungiyar masu neman haramta amfani da makamin nukiliya ta gargadi duniya kan barazanar nukiliyar Koriya ta Arewa.
Wane ne Sheikh Darhiru Bauchi?
Hira da malamin Islama na darikar Tijanniya da ke Najeriya Sheik Dahiru Usman Bauchi, kan tarihin rayuwarsa.
Wata cuta ta halaka mutane 80 a Bauchi
An dai shiga bincike don gano dalilai da suka sanya wannan cuta da ke da alaka da zazzabi ke halaka mutane.
Illar bunkasar kasuwancin gawayi a Najeriya
Harkar Gawayi na cigaba da bunkasuwa tare da karbuwa a tsakanin al’ummar Najeriya musamman a jihar Bauchi
Tallafin karatu ga marasa galihu
A yunkurinta na ganin ilimi ya wadata, wata mata a Bauchi ta dukufa wajen koyar da mata da yara
Samar da aiki ga matasa aiki a Bauchi
Wani dan siyasa a Bauchi ya dukufa wajen samawa matasa aiki
Shirin rana na DW na 25.08.2017
A cikin shirin za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta a Tarayyar Najeriya na ci gaba da gudanar da aikin rajistan masu zabe a wani mataki na rubuta wadanda shekarunsu suka isa yin zabe da kuma wadanda aka samu kure kan katocin su kafin zabuka masu zuwa a kasar.
Tarihin Ramadan Press Bauchi.
Hira da Alhaji Garba Mohammed Noma shugaba kamfani dab'i na Ramadan da ke garin Bauchi a Najeriya inda ya bada cikakken tarihin kamfanin
Saurari shirin rana na 21.07.2017
Gwamnatin Najeriya ta dauki matakin sake raba darussan addinai a makarantun kasar.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 3
Shafi na gaba