You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ƙeƙe da Ƙeƙe: Dalilin matasan Najeriya na barin kasarsu
Me yasa matasa a Najeriya ke kara zabar barin kasarsu? Karancin rashin aikin yi, rashin damammaki, jan hankalin kasashen yammaci masu manufa, da jahilcin illolin shige-da-fice ba bisa ka'ida ba sun bayyana wannan gagarumin gudun hijira. Amma a wannan shirin Abdul-raheem ya tattauna da wasu matasa da suka juyawa irin wannan tafiyar baya sakamakon haza da suka gani a hanyarsu ta zuwa Turai.
Afrika a jaridun Jamus
Kaciyar mata da hukuncin kisa a Gambiya da Kwango da bai wa Masar biliyan 7 da Turai ta yi wa Masar sun dauki hankali.
Jami'an diflomasiyya sun fara ficewa daga Haiti
Amurka da Turai sun fara kwashe jami'an difomasiyyarsu daga Haiti sakamakon kara kamari da rikicin 'yan daba ke yi.
Shirin Rana: 29.02.2024
Navalnaya: Duniya na bukatar tashi tsaye a kan Putin
Yulia Navalnaya uwar gidan marigayi jagoran adawar Rasha Alexei Navalny ta yi jawabi ga majalisar dokokin Turai
Wasanni: Yadda ta kaya a karshen mako
Wasannin lig na kasashen Turai da shirin wasannin kasashen Afirka da za a gudanar a kasar Ghana.
Kwararrun ma'aikata na tserewa daga Kamaru zuwa Turai
Akasarin matasa da kwararrun ma'aikata na tserewa daga kasar Kamaru zuwa kasashen ketare, domin samun aikin yi.
Shirin Rana: 21.02.2024
Von der Leyen ta tabbatar da sake neman takara
Ursula von der Leyen za ta nemi shugabancin EU a wa'adi na biyu
Ursula von der Leyen za ta sake neman shugabancin EU
Ursula von der Leyen na da muradin sake neman shugabancin EU
Trump ya kada hantar kasashen Turai
Kasashen Tura sun fara shirin ko-ta-kwana, bayan kalaman stohon shugaban Amurka Donald Trump kan NATO.
Scholz ya bukaci Turai ta kera makamai masu yawa
Bukatar Turai na tara makamai don kare kai.
'Yan ci ranin Sudan 13 sun mutu bayan kifewar kwale-kwalensu
'Yan ci ranin Sudan 13 ne suka mutu bayan kifewar kwale-kwalensu a gabar ruwan Tunisiya
Shirin Yamma: 06.01.2024
Taimakon Tarayyar Turai ga 'yan gudun hijira
Tarayyar Turai ta ba da kudin taimakon 'yan gudun hijira ga kasar Turkiyya.
Cikas a aikin shunfuda bututun iskar gas zuwa Turai
Kalubalen kudi da Najeriya ke fuskanta na haifar da tsaiko ga aikin shimfida bututun tura iskar gas ga Afrika da Turai.
Rikicin ficewa daga Ecowas da fadan Kwango a jaridun Jamus
Sojin gabashin Afirka na shiga tsakanin Kwango da 'yan tawaye, yayin da Nijar da Mali da Burkina suka fice daga Ecowas.
EU ta bai wa Ukraine Euro miliyan 50
Tallafin ne da ake sa ran zai bai wa Ukraine girgijewa daga yakin Ukraine.
Italiya ta kaddamar da bikin taronta da shugabannin Afirka
Italiya ta kaddamar da bikin taronta da shugabannin Afirka
Taron Italiya da EU da kasashen Afrika
Italiya da kasashen Afrika na taro kan sabin yarjejiyoyi a game da makamashi da kuma dakile kwararar bakin haure.
Majalisar EU na shirin bai wa Von der Leyen damar zarcewa
Kawancen jam'iyyu masu ra'ayin mazan jiya ta CDU a majalisar Turai na shirin bai wa Ursula von der Leyen damar zarcewa.
Jaridun Jamus: Makomar Turai da Afirka
Sharhin Jaridun Jamus a kan nahiyar Afirka
EU ta bukaci a kawo karshen luguden wuta a Gaza
Majalisar EU ta bukaci a kawo karshen luguden wuta a Gaza
Faransa: Attal ya kasance firaminista mafi karancin shekaru
Faransa: An nada Gabriel Attal mai karancin shekaru a matsayin firaminista
Yunkurin dakatar da yakin Gaza
Sabon yunkurin hadin gwiwar kasashen Yamma don samar da tsagaita wuta a Gaza
Labarin Wasanni: 08.01.24
Ana dab da soma gasar cin kofin nahiyar Afirka na kwallon kafa a Côte d Ivoire
Jamus: Bukatar garambawul kan dokar bakin haure
Jamus: Bukatar garambawul kan dokar bakin haure
Shirin Yamma: 23.12.2023
Turai ta yi gargadi kan masu matsanancin ra'ayin Isra'ila
Ana ci gaba da fafatawa tsakanin Isra'ila da mayakan Hamas na Falasdinu
An kama bakin haure dubu 70 a Tunisiya
Tunisiya ta kama dubban bakin hauren da suka so tsallakawa ta tekun kasar da niyar zuwa Turai ta barauniyar hanya
Taron kasashen Turai da China
Ana gudanar da taro tsakanin kasashen Turai da China inda batun tattalin arziki ke daukan hankali.
Taron kolin EU da China a Beijing
Kalubale a dangantakar EU da China
Nijar ta bude hanya ga bakin haure
Nijar ta daina hukunta masu yunkurin ratsa hamada don zuwa Turai
Nijar ta soke dokar hukunta laifin safarar mutane zuwa Turai
Jamhuriyar Nijar ta soke dokar hukunta laifin safarar mutane zuwa Turai
Faransa na son a kakaba takunkumai kan shugabannin Hamas
Faransa ta bayyana bukatar Tarayyar Turai ta kakaba wa jagororin kungiyar Hamas takunkumai saboda harin watan jiya.
Ganawar tattalin arziki tsakanin Turai da Afirka
Jamus ta karbi bakuncin shugabannin kasashen Afirka fiye da goma, a taron hadin gwiwa tsakanin Jamus da Afirka.
Ghana ta bukaci hadin kai don neman diyyar mulkin mallaka
Ghana ta yi kira a biya Afirka diyyar jigilar bayi a zamanin mulkin mallaka
Tarayyar Turai ta yi tir da karuwar hare-hare a Darfur
Tarayyar Turai ta yi Allah wadai da halin da ake ciki a yankin Darfur inda kashe kashe ya sake dawowa a baya-bayan nan.
Labarin Wasanni: 06.11.23
Tasirin yakin Gaza a fagen harkokin wasanni wanda ake zargin Rasha da talaffa wa Hamas
Guguwar ''Ciaran'' ta halaka mutane a yammacin Turai
Wata mummunar guguwa mai suna "Ciaran" da ke gudun kilomita 200 a cikin sa'a guda tahaddasa barna a Yammacin Turai.
Ukraine ta ce ta tana dab da shiga EU
Gwamnatin kasar Ukraine ta bayyana kwarin gwiwa kan cimma burinta na shiga kungiyar Tarayyar Turai wato EU.
EU na nuna damuwa kan halin da 'yan Gaza ke ciki
shugabannin kasashen EU sun yi kiran samar da kafar kai agaji a Gaza domin kaiwa ga fararen hula da ke bukatar tallafi.
EU ta kama hanyar kakaba wa Nijar takunkumin karya arziki
Ministocin harkokin wajen EUsun amince da tsarin da zai ba ta damar kakaba takunkumi kan gwamnatin mulkin sojin Nijar.
Shirin Yamma 21.10.2023
A karon farko an shigar da kayan agaji zuwa Zirin Gaza cikin motoci 20
WHO ta bukaci daina kai hari asibitoci
Kwana guda bayan hari kan wani asibiti a yankin Zirin Gaza, WHO ta bukaci a daina kai hari akn cibiyoyin kiwon lafiya.
Labarin Wasanni: Shirin gasar cin kofin kwallon kafa
Afirka ta Kudu na ci gaba da jan zarenta ba tare da ya tsinke mata ba a a gasar cin kofin kwallon zari-ruga ta duniya.
Taron kawayen Ukraine
Kasashen Turai taron duba yadda za a inganta tsaro da magancen matsalolin nahiyar
Azerbaijan ta yi watsi da taro da Armenia
Shugaban Azerbaijan zai kaurace wa taro da takwaransa na Armenia
EU ta cimma matsaya kan 'yan gudun hijira
Jakadun EU sun cimma yarjejeniya na kwaskwarima ga manufori kan 'yan gudun hijira.
Moroko za ta dauki nauyin wasan Afirka
Kasar Maroko za ta karbi bakuncin gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afirka a shekara ta 2025.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 37
Shafi na gaba