You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Tarayyar Turai za ta kara wa manoma kudade
Kasashe mambobin kungiyar Tarayyar Turai EU za su kara yawan kudaden da suke warewa domin bai wa manomansu.
Blinken ya kawo karshen ziyara a Turai
Sakataren harkokin wajen Amirka na kammala ziyarar kasashen Turai da kasar Poland.
Shirin Rana: 12.09.2024
Labarin Wasanni: Neman gurbi a gasar AFCON
Kamaru da Najeriya sun yi nasara a wasanninsu na farko, na neman cancantar shiga gasar lashe kofin Afirka AFCON ta bana.
Shirin Rana: 09.09.2024
Draghi ya bukaci inganta masana'antun Turai
Tsohon firaministan Italiya ya bukaci kara zuba kari a bangaren masana'antun kasashen Turai.
Rasha ta zargi Amurka da dakile sulhu a yakin Ukraine
Fadar Kremlin ta ce babu wata kofar tattaunawa domin kawo karshen gwabza yaki tsakanin Rasha da Ukraine a wannan kadami.
Shirin Yamma: 30.08.2024
EU za ta tattauna kan horas da sojin Ukraine
Kafun wannan muhawarar, ana bai wa sojin Ukraine horo a kasashen Jamus da Poland don basu damar fatattakar Rasha.
Shirin Rana: 29.08.2024
Shirin Rana: 28.08.2024
Yammacin Afirka: Sabuwar hanyar shiga Turai
Firaministan kasar Spain Pedro Sanchez ya fara ziyarar aiki a yammacin Afirka karo na biyu a bana
Shirin Rana: 21.08.2024
Shirin Yamma: 19.08.2024
Shirin Yamma: 16.08.2024
Shirin Rana: 14.08.2024
Iran ta yi watsi da kiran ta kaurace wa ramuwar gayya
Wasu kasashen Turai uku sun nemi Iran da ta kaurace wa duk wani harin ramuwar gayya a kan Isra'ila.
Shirin Rana: 09.08.2024
Shirin Safe: 09.08.2024
Shirin Safe: 09.08.2024
Shirin Yamma: 08.08.2024
Shirin Rana: 07.08.2024
Shirin Rana: 06.08.2024
Shirin Yamma: 02.08.2024
Shirin Rana: 01.08.2024
Shirin Yamma: 31.07.2024
Shirin Rana: 26.07.2024
Shirin Rana: 24.07.2024
Shirin Rana: 24.07.2024
Martanin EU kan ajiye takarar Joe Biden
Matsin lamba daga jam'iyyarsa ta Democrats, ta tilasta Joe Biden ajiye kudirinsa na tazarce.
Shirin Rana: 22.07.2024
Jamus ta amince da girke makaman nukiliya na Amirka
Ko da yake wannan shiri na gwamnatin hadakar jam'iyyu uku na fuskantar suka daga cikin gida
Senegal ta kama kwale-kwalen yan ci-rani mai shirin ketarawa
Sojojin sun kama jirgin ruwan ne lokacin da suke sintiri a yankin da ake kamun kifi na Lompoul
Von der Leyen ta samu wa'adi na biyu na jagorancin EU
Majalisar dokokin EU ta kada kuri'ar amincewa da von der Leyen a matsayin wacce ta samu wa’adi na biyu na shugabanci.
Shirin Rana: 17.07.2024
Shirin Safe 17.07.2024
Tasirin 'yan Afirka a wasan Turai
Tasirin 'yan wasa masu asali daga Afirka yayin da ake shirin wasan karshe tsakanin Spaniya da Ingila a gasar Turai.
Shirin Rana: 12.07.2024
Euro 2024: Spain da Ingila, za su yi karon batar karfe
Shin ko wa zai yi nasarar lashe gasar?
Shirin Rana: 10.07.2024
NATO: Ko Jamus za ta iya jagorantar Turai?
Ko Jamus za ta iya zama jagorar kungiyar NATO a nahiyar Turai, musamman kan batun ci gaba da yakin Rasha da Ukraine?
Nijar: Kokarin matasa na shiga Turai
Faifen bidiyonmu kan kokarin matasan Jamhuriyar Nijar na shiga Turai ba bisa ka'ida ba, tare da yin kasada da rayuwarsu.
Shirin Rana: 09.07.2024
Euro 2024: Aski ya zo gaban goshi
Wasannin kusa da na karshe na gasar cin kofin kasashen nahiyar Turai Euro 2024 da ke gudana yanzu haka a nan Jamus.
Sabon firaminista ya yi alkawarin sake gina kasar
Keir Starmer ya yi alkawarin sake gina Birtaniya yayin da ya hau kan karagar mulki a matsayin sabon firaministan kasar.
Keir Starmer na Labour zai zama sabon firaministan Burtaniya
Firaminista mai barin gado Rishi Sunak ya amince da shan kayi har ma ya dauki alhakin zama silar faduwar jam'iyyarsa
Gasar Euro 2024: Wasannin quater finals
Kawo yanzu kasashe takwas ne suka rage a matakin dab da na kusa da na karshe quater finals, a gasar cin kofin Euro 2024.
Faransa za ta kara da Potugal a mataki na gaba
Potugal ta sha bakar wahala wajen doke Sloveniya yayin da Faransa ta samu nasara a kan Beljiyam a wasan zagaye na biyu.
Shirin Rana: 01.07.2024
Jamus ta haye zuwa zagayen quarterfinal
Mai masaukin baki Jamus ta doke kasar Denmark da ci biyu da nema da yammacin Asabar a gasar Euro 2024.
Jagororin EU sun amince da kara wa von der Leyen wa'adi
Sun kuma amince da nadin tsohon firaministan Portugal Antonio Costa a matsayin sabon shugaban majalisar dokokin EU
Dubban bakin hauren na nuna bukatar komawa gida
Ana ci gaba da samun daruruwan bakin haure masu neman shiga Turai da ke komawa kasashensu bisa radin kansu.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 36
Shafi na gaba