Cikin shirin za a ji hukumomin kasar Chadi sun sako tsohon Shugaba Hissen Habre wanda aka yanke wa hukuncin daurin rai da rai, bayan samun shi da laifin kashe dubban mutane zamanin mulkinsa. Likitoci a Najeriya sun yi watsi da shirin shigo da kwararru daga China don maganta COVID-19.