You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Muntaqa Ahiwa
Tsallake zuwa bangare na gaba Fitattun labarai daga Muntaqa Ahiwa
Fitattun labarai daga Muntaqa Ahiwa
Ana tattara sakamakon zabe a Ghana
Al'ummar Ghana sun kammala kada kuru'un zaben sabon shugaba da kuma 'yan majalisun dokoki.
Ambaliya ta kashe mutane a Najeriya
Gomman mutane ne hukumomi ke tabbatar da cewa sun salwanta a Najeriya, sakamakon ta'adin da ambaliyar ruwa ta yi.
Rayuka sun salwanta a zaftarewar kasa a Indiya
Wani sabon ibtila'in zaftarewar kasa da ya auku a Indiya, ya salwantar da rayukan sama da mutum 40 da safiyar Talata.
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai daga Muntaqa Ahiwa
Labarai daga Muntaqa Ahiwa
Amsoshin Takardunku 23.12.2024
Amsoshin Takardunku 23.12.2024
Shirin ya duba tushen kudaden CFA da Jamhuriyar Nijar da wasu kasashen yammacin Afirka ke amfani da su.
Iran: Dakatar da dokar wajabta saka hijabi
Iran: Dakatar da dokar wajabta saka hijabi
Iran ta jingine batun tabbatar da dokar tilasta wa mata sanya hijabi a hukumance, batun da ke da tayar da kura a kasar.
Shirin Safe 19.12.2024
Shirin Safe 19.12.2024
Mali ta shafe sunan Faransa a tituna da gine-ginenta
Mali ta shafe sunan Faransa a tituna da gine-ginenta
Mali sa sauya sunayen tituna da sauran muhimman wurare da ke da alaka da kasar Faransa bayan matakin raba gari da ita.
John Mahama na nazarin habaka arzikin kasa a Ghana
John Mahama na nazarin habaka arzikin kasa a Ghana
Zababben shugaban Ghana ya bayyana aniyar tayar da arzikin kasar, gudun kada ta fada halin da makwantanta suka shiga.
Akwai yiwuwar aikewa da sojojin ketare a Ukraine
Akwai yiwuwar aikewa da sojojin ketare a Ukraine
Taron kasashen Turai da za a yi a Beljiyam a wannan Laraba, zai dubi bukatar kai sojojin kiyaye zaman lafiya a Ukraine.
Nuna karin labarai
Je ka homepage