Cikin shirin za a ji cewa gwamnonin jam'iyyar APC a Najeriya sun yi kiran shugaba Muhammadu Buhari da ya fito ya sake tsayawa takara a babban zaben kasar dake tafe. A wannan Juma'arce aka kammala wani taron yini biyu na tuntumbar juna kan shirye-shiryen shinfida kasuwar bai daya, a nahiyar Afirka.