SiyasaShirin Safe 23.02.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa02/23/2019February 23, 2019Cikin shirin za a ji cewa an ji karar harbe-harbe a Maiduguri na jihar Borno a Najeriya yayin da 'yan kasar ke shirin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya. Sai dai, jami'an tsaro sun ce su ne suka yi harbe-harben don tauna tsakuwa.https://p.dw.com/p/3DwOqTalla