1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 18.05.2019

May 18, 2019

Cikin shirin za a ji yadda malaman addinin kirista ke bayar da shawari kan matsalar hare-hare kan majami'u a Burkina Faso. Akwai kuma maimacin wasu muhimman rahotannin da aka ji a mako.

https://p.dw.com/p/3Ih8z