Cikin shirin za a ji rawar da kasashen larabawa ke takawa a rikicin kasar Sudan. A Ghana kuwa 'yan ci rani masu komawa gida ba tare da kudi ba ne ke fama da tsangwama. A Nijar kungiyoyin likitoci da na 'yan jarida sun gana a Agadez kan tarbiyyar dalibai.