SiyasaShirin Safe 04.01.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa01/04/2019January 4, 2019Cikin shirin za a ji yadda a Nijar kiki-kaka a tsakanin hukumomin kasar da kamfanin wayar sadarwa Orange, bayan da gwamnati ta bi kamfanin dumbin kudaden haraji da ta ce ala tilas sai kamfanin ya biya su duk a lokaci guda. https://p.dw.com/p/3B1MsTalla