SiyasaGwamnatin Najeriya ta damu da karuwar hare-hareTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa06/28/2017June 28, 2017A martaninta na farko bayan sace ‘yan sanda mata kusan 16 da bai wa mutane wa'adin barin garuruwansu a jihar Borno, gwamnatin Najeriya ta nuna damuwa kan lalacewar lamura a yankin arewa maso gabashin kasar.https://p.dw.com/p/2faanTalla