SiyasaGambiya: Zargin wawashe dukiyar gwamnatiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa01/23/2017January 23, 2017Sabuwar gwamnatin Gambiya ta ce kasar na cikin yanayi na matsalar kudi biyo bayan zargin da ta yi na cewar tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh ya yi awon gaba da wasu makudan kudade kafin ya bar kasar.https://p.dw.com/p/2WGvlTalla