A shirin namu za ku ce wa Shugaba Muahmmadu Buhari na Najeriya zai kai ziyarar farko a kasashen ketare tun byan rantsar da shi a matsayin sabon shugaba. Muna da rahoto kan badakalar kudi a babban bankin Najeriya CBN da batun kisan kiyashi a Namibiya.