1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben share fage na jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya

September 28, 2018

Bayan share tsawon lokaci da jeri na dagu, jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta fara shirin fidda gwni na shugaban kasa da sauran manya na mukamai na siyasa.

https://p.dw.com/p/35frR