1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben 2017 na iya sauya fasalin siyasar Jamus

Abdullahi Tanko Bala
September 22, 2017

A ranar Lahadi ce Jamusawa ke zaben 'yan majalisar dokoki na tarayya ta Bundestag. Duk da cewa jam'iyyar Angela Merkel za ta iya samun rinjaye, amma jam'iyyar AfD mai kyamar baki za ta iya samun wakilci a majalisar.

https://p.dw.com/p/2kXcY