Tsofin fursuna Guantanamo a GhanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoJamila Ibrahim Mai Zongo/AH01/07/2016January 7, 2016An bai wa wasu mutane guda biyu da aka zarga a baya da laifin aiyyukan ta’addanci waɗanda ake tsare da su a Guantanamo, mafaka a Ghana abin da kuma ya janyo martanin jama'ar ƙasar.https://p.dw.com/p/1Ha0GTalla