1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taro kan matsalar tsaro a yankin Tafkin Chadi

Salissou Boukari
June 18, 2019

A wannan Talata aka bude zaman babban taron matasa da kungiyoyin farar hula na yankin Tafkin Chadi don magance matsalar da ta raba mutum sama da miliyan daya da gidajensu.

https://p.dw.com/p/3Kees