1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Takaddama kan tube Alkalin Alkalan Najeriya

Ubale (Hon) TelJanuary 28, 2019

Madugun adawa na Najeriya Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin kasar da zama ta kama karya biyo bayan dakatar da babban alkalin alkalan kasar.

https://p.dw.com/p/3CJyR