Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani.
Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa koda yaushe a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.