SiyasaSulhu da 'yan bindiga ya inganta tsaro a ZamfaraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Ibrahim Jargaba MAB07/17/2019July 17, 2019'Yan bindiga da dama sun mika makamansu ga jami'an tsaro bayan da gwamnatin Zamfara ta yi yunkurin yin sulhu da su. Wannan mataki da ke gudana a wurare dabam-daban na jihar ya kawo lafawar kai hare-hare. https://p.dw.com/p/3MDXeTalla