SiyasaSpaniya
Ruwan sama ya sake yin barna a Spain
November 13, 2024Talla
Makonni biyu bayan mummunar ambaliyar ruwa da ta afkawa yankin a Valence wacce ta kashe mutane sama da 200 Tun farko hukumar kula da yanayi ta gargadi mazauna.Lardunan Malaga da Andalusia, ta kudu da Tarragona da Kataloniya ta arewa maso gabas cewar sun fice daga yankuna.A Malaga, inda hanyoyi da dama suka cika suka batse suka malala,an rufe tashoshin jiragen kasa tare da dakatar da layin dogo zuwa birnin Madrid.