SiyasaFaransa ta janye sojojinta daga NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahaman Kanta LMJ07/10/2019July 10, 2019Kasar Faransa na shirin janye dakarunta na soja da ke Jamhuriyar Nijar, inda za ta mayar da su zuwa kasashen Mali da Burkina Faso da kuma Chadi da ke fama da matsalar tsaro.https://p.dw.com/p/3LrEGTalla