SiyasaShugaban Jamus ya jaddada goyon bayan ga gwamnatin HabashaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdul-raheem Hassan01/28/2019January 28, 2019A ci gaba da ziyarar Shugaba Frank-Walter Steinmeier na Jamus a Afirka, lokacin ziyara a Habasha ya jaddada goyon bayan Jamus ga irin yunkurin farfado da tattalin arziki da zaman lafiya karkashin Firaminista Abiy Ahmed.https://p.dw.com/p/3CKddTalla