SiyasaShugaba Putin ya sha alwashin farfado tattalin arzikin RashaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/07/2018May 7, 2018Vladimir Putin ya sha rantsuwar zarcewa a kan kujerar shugabancin Rasha na wasu karin shekaru shida. Wannan shi ne wa'adin na hudu na mulkin shugaban kan karagar mulkin kasar ta Rasha.https://p.dw.com/p/2xJLcTalla