SiyasaSaurari shirin yammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe ZMA12/01/2021December 1, 2021Wajen mutane dubu 800 ne aka yi wa allurar rigakafin corona a jiya Talata kadai a nan Jamus. Cibiyar Robert Koch Institute da ke nazarin corona ta sanar da cewar ya zuwa yanzu akalla mutane miliyan 57 ne suka yi cikakken allurar a fadin kasar. https://p.dw.com/p/43iNUTalla