SiyasaShirin yamma na DW na 17.06.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/17/2017June 17, 2017A cikin shirin za a ji cewa, a wannan Lahadi ce 18 ga watan Juni, 'yan kasar Faransa ke komawa ga zagaye na biyu na zaben 'yan majalisar dokoki, inda ake ganin jam'iyyar sabon shugaban kasar Emmanuel Macron ta kama hanyar samun gagarumin rinjaye. https://p.dw.com/p/2esEQTalla