SiyasaShirin yamma 14.02.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya02/14/2019February 14, 2019A cikin shirin za a ji madugun adawa a Najeriya Atiku Abubakar ya yi amfani da yakin neman zabensa na karshe wajen jaddada alkawarinsa na inganta rayuwar talakawa. Theresa May ta sha kayi a majalisa kan shirin Brexit.https://p.dw.com/p/3DPbwTalla