SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaFauziyya Dauda05/05/2023May 5, 2023A cikin shirin za a ji cewa, manoma a jihar Kadunan Najeriya sun bukaci gwamnati kan ta kara inganta tsaro a dazukan jihar domin dakile masu garkuwa da mutane. 'Yan gudun hijira a Malawi na neman daukin gwamnatin kasar.https://p.dw.com/p/4Qvy0Talla