SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S01/20/2022January 20, 2022Kotun kolin Amirka ta yi watsi da bukatar tsohon Shugaban kasar Donald Trump na hana fitar da bayanan fadar White House da kwamitin majalisar dokokin kasar ya nema a harin da aka kai zauren majalisar kasar ranar 6 ga watan Janairun 2021.https://p.dw.com/p/45oI4Talla