A cikin shirin za ku ji yadda Iran ta harba makamai masu linzami a wani atisayen gargadi ga Isra'ila. Akwai rahoto kan kudurin dokar zaben Najeriya da ke son raba kawunan 'yan majalisar dattawa. Kiristoci a yanki Tahoua na Jamhuriyar Nijar na fargabar gudanar da Kirsimeti cikin rashin tsaro da barazanar annobar corona.