1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 29.03.2018

Salissou Boukari
March 29, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, wakillan kasashen Koriya ta Arewa da makwabciyarta ta Kudu, na wata haduwa a wannan Alhamis din a wani mataki na shirya babban zaman taro tsakanin kasashen biyu.

https://p.dw.com/p/2vAGu