SiyasaSaurari shirin Safe naDW Hausa ( 17.03.2018)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar03/17/2018March 17, 2018Majalisar wakilan China ta tabbatar da Xi Jinping a matsayin shugaban kasa na sai madi ka ture. A Birtaniya kuwa 'yan sanda sun kaddamar da binciken mutuwar fitaccen dan kasuwar Rasha da ake zargin yi wa kisa a gidanshi.https://p.dw.com/p/2uV6ATalla