1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 29.12.2017

Yusuf Bala Nayaya
December 29, 2017

A shirin za a ji Amirka ta zargi China da yin zagon kasa ga shirin takunkumin hana shigar da mai Koriya ta Arewa. A Kano Najeriya kwararru sun bada shawara kan hanyoyin tallafar ilimi.

https://p.dw.com/p/2q5HC