SiyasaShirin safe na DW 24.12.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya12/24/2017December 24, 2017A cikin shirin za a ji Koriya ta Arewa ta mayar wa Majalisar Dinkin Duniya martani kan sabon takunkumi da aka kakaba mata. A kwai Sharhin bayan Labarai da ciki za a ji yadda al'ummar Igbo a Kano Najeriya ke shirin Kirsimeti.https://p.dw.com/p/2ptKyTalla