SiyasaShirin safe na DW 19.03.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya03/19/2018March 19, 2018A cikin shirin za a ji Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya samu nasarar zabe a karo na hudu. A Najeriya Shugaba Buhari zai kaurace wa taron koli na kasashen Afirka a Ruwanda.https://p.dw.com/p/2uZ60Talla