1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 12.09.2017

Yusuf Bala Nayaya
September 12, 2017

Manyan kasashe da ke kawance da Amirka a yankin Asiya a ranar Talatan nan sun yi lale marhabun da shirin Majalisar Dinkin Duniya na kara yawan takunkumi a kakaba wa Koriya ta Arewa.

https://p.dw.com/p/2jlYt