1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 11.07.2018

Yusuf Bala Nayaya
July 11, 2018

A cikin shirin za a ji A Nijar kotu ta daure 'yan farar hula tsawon shekaru a gidan kaso. Kana aji batun abin da kowace kasa za ta kashe a fannin tsaro zai mamayi taron NATO a Beljiyam.

https://p.dw.com/p/31FSv