SiyasaShirin safe na DW 10.02.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya02/10/2018February 10, 2018A cikin shirin za a ji an gana tsakanin jami'ai na Koriya ta Arewa da Koriya ta Kudu. Jagoran jam'iyyar SPD a Jamus ya ce ba shi da muradin ministan harkokin wajen kasar. Akwai shirin Afirka a Mako.https://p.dw.com/p/2sRNVTalla