1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 21:04:2018

April 21, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya sanar da dakatar da duk wasu gwaji da kera makaman nukiliyar da kasar ke yi, ya ce babu mahinmancin ci gaba da shirin a yanzu.

https://p.dw.com/p/2wR31