1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 29.08.2020

Zainab Mohammed Abubakar
August 29, 2020

Shugaban Belarus ya zargi kungiyar tsaro ta NATO, da shirya manakisar kakabawa kasarsa takunkumi, tare da barazanar daukar mataki makamancin hakan a kan makwabtan kasashen Lithuania da Poland.

https://p.dw.com/p/3hjsd